Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of map [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar map:
    1. [Map/Pictures on page 25]
      [Map/Hotuna a shafi na 21] [2]

    2. (5) Around its edges, a map may have letters/numbers so that you can visualize a grid, which you can use to locate cities or names [gl 23].
      (5) Wataƙila taswirar tana da baƙaƙe ko lambobi a gefe da za su taimaka maka ka ga hanyoyin da za ka yi amfani da su ka gane biranen ko sunayen [23]. [3]

    3. Migrating birds navigate by the stars, by the orientation of the earth’s magnetic field, or by some form of internal map.
      Tsuntsaye masu kaura suna tafiya ta wajen bin taurari, ta wajen maganadiso na duniya, ko kuma ta wajen wasu irin taswira ta cikin duniya. [4]

    4. IF YOU were going to travel on an unfamiliar trail, you might want to take along a map and a compass.
      A CE za ku wani wuri da ba ku sani ba. [5]

    5. In effect, you were going down the wrong highway but consulted a reliable map and began to travel on the right road.
      Kamar kana kan hanya ce da ba daidai ba, amma ka bincika tabbatacciyar taswira sai ka fara yin tafiya a hanyar da ke daidai. [6]

    6. [Map/Picture on page 18]
      [Box/Hoto a shafi na 29] [7]

    7. However, the book of Revelation is not a road map to a literal place called Armageddon.
      Amma littafin Ru’ya ta Yohanna ba taswira ba ce ta zuwa wani wuri na zahiri da ake kira Armageddon. [8]

    8. You may find it beneficial to follow their route on the map on page 9 of the brochure “See the Good Land,” published by Jehovah’s Witnesses.
      Zai yi maka sauƙi ka bi tafiyarsu a taswira a shafi 9 na mujallar nan “See the Good Land,” da Shaidun Jehovah suka buga (Turanci). [9]

    9. Among them is an unusual map from a 13th-century copy of the Beatus of Liébana manuscript.
      Ɗaya daga cikinsu shi ne taswirar da wani mai suna Beatus a yankin Liébana ya rubuta a ƙarni na 13. [10]

    10. You have available both a reliable map and a compass.
      Kuna da abu mai kyau da zai yi muku ja-gora. [11]

    11. The Bible is a map that can help you to know which path to choose.
      Littafi Mai Tsarki ne zai taimaka muku ku san tafarkin da za ku zaɓa. [12]

    12. Use this map as a means to establish a rapport with the householder.
      Ka yi amfani da wannan taswirar ka yi abuta da mai gidan. [13]

    13. Do you see Athens on the map?
      Ka ga inda Atina take a taswira? [14]

    14. When we contemplate Jehovah’s wisdom, it is as if we were gazing into a limitless, bottomless chasm, a realm so deep, so vast that we could never even grasp its immensity, let alone trace it out or map it in detail.
      Sa’ad da muka yi tunani bisa hikimar Jehovah, kamar dai a ce muna leka wani rami ne marar iyaka marar karshe, rami mai zurfi da fadi da ba za mu iya ma fahimtar girmansa ba, balle ma a ce mu yi bayani ko kuma mu zana shi dalla-dalla. [15]

    15. “After seeing that map,” says Oksana, “we realized more than ever that there is a great need for Kingdom preachers.
      Oksana ta ce: “Bayan mun ga wannan taswira, mun fahimci cewa ƙasar na bukatar masu wa’azin bisharar Mulki sosai. [16]

    16. Look at the map, and let’s learn some of the places.
      Ka dubi wannan taswira bari mu ga wasu wuraren. [17]

    17. God’s Word, like a treasure map, points us to the precise place where we will be able to find the treasures that God promised.
      Kamar taswirar da ke nuna inda dukiya take, Kalmar Allah tana nuna ainihin wurin da za mu iya samun dukiyoyi da Allah ya yi mana alkawarinsu. [18]

    18. (Ephesians 3:11) This is not simply a plan of action, as though God had to map out the way he would work.
      (Afisawa 3:11) Wannan ba wani tsarin aiki ba ne, kamar a ce dole ne Allah ya zana yadda yake so ya yi aiki. [19]

    19. [Map/Picture on page 15]
      [Map/Hoto a shafi na 15] [20]

    20. Bible counsel can guide us in our day-to-day decisions, and it can help us to map out the course of our life over the years to come.
      Gargaɗin Littafi Mai Tsarki yana iya mana ja-gora a shawarwarinmu na yau da kullum, kuma zai iya taimakonmu mu tsara tafarkin rayuwa ta nan gaba. [21]

    21. • Work on a project together, such as a model, a map, or a chart.
      • Ku yi wani bincike tare, kamar wani misali, da taswira. [22]

    22. [Map/ Picture on page 8, 9]
      [Taswira/Hoton da ke shafi na 8, 9] [23]

    23. There, the brothers showed them a map of the entire country and told the new arrivals, “This is your territory!”
      A wajen ’yan’uwa suka nuna musu taswira na dukan ƙasar kuma suka gaya musu, “Wannan ne yankinku!” [24]

    24. Consult the ‘road map,’ the Bible.
      Ka dubi taswirar, wato Littafi Mai Tsarki. [25]

    25. During the period of Isaiah’s prophesying, Assyria took the nation of Israel completely off the map and almost destroyed Judah.
      A lokacin annabcin Ishaya, Assuriya ta ci Isra’ila har ma ta yi kusa ta halaka Yahuza. [26]


Retrieved July 6, 2019, 1:37 pm via glosbe (pid: 14714)