Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:naming

Discussion page of naming

Glosbe's example sentences of naming [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar naming:
    1. While Adam was naming the animals he began to see something.
      Sa’ad da Adamu yake ba wa dabbobin suna ya fara lura da wani abu. [2]

    2. He very likely heard what his wife had said about naming their son.
      Wataƙila ya ji abin da matarsa ta ce game da sa wa yaron suna. [3]

    3. A superscription names him as the composer of the 90th Psalm, and Psalm 91 follows it without any intervening statement naming another writer.
      Rubutun saman ya nuna cewa shi ne marubucin Zabura ta 90, kuma Zabura ta 91 ta bi shi ba tare da yin wani furci da ya faɗi sunan wani marubuci ba. [4]

    4. 1:1 —Why does Hosea mention all four kings who ruled over Judah during his ministry while naming only one ruler of Israel?
      1:1—Me ya sa Hosea ya ambata sunayen dukan sarakuna huɗu da suka yi sarauta a Yahuda a lokacin hidimarsa amma sunan sarkin Isra’ila guda ne kawai ya ambata? [5]


Retrieved September 10, 2020, 3:33 pm via glosbe (pid: 29410)