- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar navigate:
- 18 As God’s “master worker” in the creation of the physical universe, Jesus knew all about the earth’s magnetic field, which humans use to navigate the earth.
18 A matsayinsa na “gwanin mai-aiki” na Allah wajen halittar sararin samaniya, Yesu ya san kome game da maganaɗiso na duniya, da ke taimakon mutane su zagaya duniya. [2] - Migrating birds navigate by the stars, by the orientation of the earth’s magnetic field, or by some form of internal map.
Tsuntsaye masu kaura suna tafiya ta wajen bin taurari, ta wajen maganadiso na duniya, ko kuma ta wajen wasu irin taswira ta cikin duniya. [3] - Yet, that butterfly has the ability and skill to migrate some 1,800 miles (nearly 3,000 km) from Canada to a particular forest in Mexico, using the sun to help it navigate.
Duk da haka, wannan malam buɗe littafin yana iya gudun mil 1,800 (kusan kilomita 3,000) kuma rana ce take taimakon sa ya san inda zai je. [4] - If we can navigate the website, we can be more effective in our ministry.
Idan mun iya amfani da dandalin, zai taimaka mana sosai a wa’azin da muke yi. [5] - 2 For thousands of years, mankind in general has tried to navigate its way through life without divine help.
2 Tun shekaru aru-aru da suka shige, mutane gabaki ɗaya sun ƙoƙarta su yi wa kansu ja-gora a rayuwa ba tare da neman taimakon Allah ba. [6]
- 18 As God’s “master worker” in the creation of the physical universe, Jesus knew all about the earth’s magnetic field, which humans use to navigate the earth.
Retrieved November 7, 2020, 7:07 pm via glosbe (pid: 27946)