Moral issues, on topics such as abortion, homosexuality, and couples living together without being married, often become a hotbed of controversy.
A batun ɗabi’a, jigo kamar su zubar da ciki, luwaɗi, da kuma mace da miji suna zama tare babu aure, sau da yawa ya kan zama abin jayayya.
Jehovah often answers prayers in these ways.
Sau da yawa Jehobah yana amsa addu’o’inmu ta waɗannan hanyoyin.
When we maintain a mild temper even under provocation, dissenters are often moved to reassess their criticisms.
Sa’ad da muka kasance da tawali’u sa’ad da aka sa muka fusata, masu jayayya za su motsu su sake bincika sūkarsu.
Often made of metal and fitted over a cap of felt or leather, the helmet ensured that most blows directed at the head would glance off with little harm done.
Sau da yawa ana yin sa ne da ƙarfe a saka masa fata, idan aka saka kwalkwalin duk wani bugun da aka yi wa kai ba zai yi lahani ba.
Human predictions are often based on such factors as scientific research, analysis of available facts and trends, or even bogus spiritual insight.
Mutane suna faɗin abin da suke ganin zai faru bisa ga binciken kimiyya ko tabbatattun bayanai ko abin da ya daɗe yana faruwa. Wasu kuma suna yin hakan domin suna da’awa cewa sun san gaibi.
During the first years of Joel’s life, the pediatrician often repeated to us, “Joel needs lots of love.”
A shekara ta farko na rayuwar Joel, likitan yara ya yi ta maimaita mana cewa, “Joel yana bukatar ƙauna sosai.”
No wonder that it often tops the list as the most common cause of marital arguments.
Babu shakka, shi ya sa ya zama ainihin abin da ke jawo gardama tsakanin ma’aurata.
He often did so even when it would have been less time-consuming just to tell his listeners the point.
Sau da yawa ya yi hakan ko da zai ci masa lokacin koya wa masu sauraronsa darasi.
Often, all that is needed is your presence along with a simple expression, such as “I am so sorry.”
A yawancin lokaci, abin da kake bukata ka ce shi ne “Ka yi haƙuri.”
When preaching in apartment buildings, colporteurs were often chased away by caretakers.
Sa’ad da majagaban suke wa’azi a gidajen bene, sau da yawa masu kula da gidan sukan kore su.
Our Christian message calls for urgent action, but making disciples often takes considerable time and requires patience.
Saƙonmu na Kirista yana bukatar ɗaukan mataki nan da nan, amma, a yawancin lokaci yin almajirai yana ɗaukan dogon lokaci kuma yana bukatar haƙuri.
His statement has often been repeated, perhaps because so many people see it as undeniably true.
Wannan furcin nasa an maimaita shi sau da yawa, watakila domin mutane da yawa suna ganin gaskiya ce da ba za a yi jayayya da ita ba.
Onlookers are often astonished when they see people whom they would expect to be at enmity with one another “earnestly endeavoring to observe the oneness of the spirit in the uniting bond of peace.”
Mutane suna mamaki sa’ad da suka ga mutanen da ya kamata su riƙa gaba da juna suna ‘ƙwazo su kiyaye ɗayantuwar Ruhu cikin ɗaurin salama.’
How is the word “congregation” most often used in the Hebrew Scriptures?
Ta yaya ne ake amfani da kalmar nan “taron jama’a” a yawancin lokaci a Nassosi na Ibrananci?
Just read the Gospel accounts, and note how often Jesus said “it is written” or in other ways referred to specific passages of Scripture.
Ka karanta labaran Lingila, kuma ka lura ko sau nawa ne Yesu ya ce “an rubuta” ko kuma ya ambaci wasu wurare cikin Nassi.
In Hebrew, the word for “nose” or “nostril” (ʼaph) is often used figuratively for anger.
A Ibrananci, kalmar nan “hanci” (ʼaph) sau da yawa ana amfani da ita a alamance a nuna fushi.
What challenge do believers in divided households often face, and what help is available?
Wane ƙalubale ne waɗanda suke bauta wa Jehobah suke fuskanta daga danginsu da ba sa bauta wa Jehobah, kuma a ina ne za su samu taimako?
Likewise, idols are often described in the Scriptures as “dungy.”
Hakanan, gumaka sau da yawa ana kwatanta su cikin Nassi da ‘najasa.’
Ideologies of this sort, often called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that promise material blessings from God.
Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a yawancin lokaci ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da aka faɗi cewa Allah zai ba da arziki.
Be positive: The key to coping with chronic illness without losing joy is often in your own hands.
Ka kasance da ra’ayi mai kyau: Sau da yawa ya rage naka ne ko za ka ci gaba da farin ciki yayin da kake jimrewa da rashin lafiya mai tsanani.
“Churches often charge for baptisms, weddings, and funerals.
“Akan karɓi kuɗi a coci don yin baftisma, bikin aure, da jana’iza.
11 On this subject, perhaps no passage of Scripture is quoted more often than Deuteronomy 6:5-7.
11 Maimaitawar Shari’a 6:5-7 ne ayoyi na Nassosi da ake amfani da su sau da yawa a kan wannan batu.
5 The Bible often alludes to the traits of sheep, describing them as readily responding to a shepherd’s affection (2 Samuel 12:3), unaggressive (Isaiah 53:7), and defenseless.
5 Littafi Mai Tsarki sau da yawa ya yi magana game da halin tumaki, ya kwatanta su cewa suna da saurin amsa ƙaunar makiyayi (2 Sama’ila 12:3), ba su da faɗa (Ishaya 53:7), kuma ba su da kāriya.
This is Jehovah’s work, for just as soon as new Kingdom Halls are completed, they are very often filled with honesthearted people who desire to know more about our loving Creator. —Ps.
A bayyane yake cewa Jehobah yana albarkar aikin gine-ginen Majami’un Mulki, domin da zarar an gama, sai mutane su cika Majami’un don su ƙara sanin Mahaliccinmu mai ƙauna. —Zab.
Dishonesty is so widespread today that people often view lying, cheating, and stealing as acceptable ways to avoid punishment, to make money, or to move ahead.
Rashin gaskiya ruwan dare ne a yau har ma mutane sukan ɗauki yin ƙarya, zamba, da sata kamar karɓaɓɓen abu don kada a hukunta su, don su samu kuɗi, ko kuma su samu ci gaba.