Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:plural

Discussion page of plural

Glosbe's example sentences of plural [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar plural:
    1. In the words “lady, even ladies,” we find the only instances (singular and plural) in the Bible of an unusual Hebrew word.
      A cikin waɗannan kalmomi na “mace, har ma ’yan mata,” mun samu wuri ɗaya kawai da aka yi amfani da (tilo da kuma jam’i) a cikin Littafi Mai Tsarki a hanyar da ba a saba ba a yaren Ibrananiyawa. [2]

    2. Third, although speaking only to Eve, he used the plural form of the pronoun “you.”
      Na uku, ko da yake da Hauwa’u yake magana, ya yi amfani da jam’in wakilin sunan nan “ku.” [3]

    3. The prefix “arch” means “principal” or “chief,” and the word “archangel” is never used in the plural form in the Bible.
      Ba a taɓa yin amfani da kalmomin nan “shugaban mala’iku” a matsayin jam’i ba a cikin Littafi Mai Tsarki. [4]

    4. Many Bible translators take the phrase at Ecclesiastes 2:8 to refer to women, expressed in singular and then the plural or superlative degree.
      Masu fassarar Littafi Mai Tsarki da yawa sun ɗauki wannan furcin da yake Mai-Wa’azi 2:8 cewa yana magana ne ga mata, da aka ambata tilo da sa’annan kuma jam’i wanda babu kamarsa. [5]

    5. 112:1, 2) Note that the psalmist first mentions an individual “man” and then changes to the plural “upright ones” in the latter part of verse 2.
      112:1, 2) Ka lura cewa mai zabura ya fara ambata “mutum” amma daga baya ya yi amfani da “masu-adalci,” a aya ta biyu. [6]

    6. 6:21; Acts 17:24, 28) Use of the plural term “our” should remind us that our fellow believers also have a close relationship with God.
      M. 17:24, 28) Yin amfani da jam’i nan “Ubanmu” ya kamata ya tuna mana cewa ’yan’uwanmu masu bi suna da dangantaka na kud da kud da Allah. [7]

    7. Paul twice used the plural “congregations” regarding Galatia, which would include those in Antioch, Derbe, Lystra, and Iconium.
      Sau biyu Bulus ya yi amfani da jam’i “ikilisiyoyi” ga Galatiya, wadda ta haɗa da waɗanda suke Antakiya, Darba, Listira, da Ikoniya. [8]

    8. “‘You [plural] are my witnesses [plural],’ is the utterance of Jehovah, ‘even my servant [singular] whom I have chosen.’”
      “Ku ne shaiduna [jam’i], in ji Ubangiji, barana [mufuradi] kuma wanda na zaɓa.” [9]

    9. (Verse 23) The account switches from the plural “you” in verse 22 to the singular “you” in verse 23.
      (Aya 23) An yi amfani da jam’i “ku” a aya 22, amma a aya 23 an yi amfani da tilo “ka.” [10]

    10. (Ephesians 6:11) Note Paul’s use of the plural.
      (Afisawa 6:11) Idan ka lura za ka ga cewa Bulus ya yi amfani ne da jam’i. [11]

    11. The plural pronoun “us” indicates that there is another person with Jehovah.
      Jam’in wakilin suna “mu” na nuna cewa wani yana tare da Jehobah. [12]

    12. Paul used the plural form of di·aʹko·nos (minister) to describe “ministerial servants.” —1 Tim.
      Bulus ya yi amfani da jam’in kalmar nan di·aʹko·nos (mai hidima) sa’ad da yake kwatanta “dikon.”—1 Tim. [13]


Retrieved July 6, 2019, 6:01 pm via glosbe (pid: 656)