Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:position

Discussion page of position

This is mainly because of the Witnesses’ Bible-based position on such matters as blood transfusions, neutrality, smoking, and morals.

Wannan saboda ra’ayinsu ne na Littafi Mai Tsarki a cikin al’amura kamar su ƙarin jini, tsakatsaki, shan taba, da kuma ɗabi’a.

jw2019

Through obedience under extreme adversity, Jesus was “made perfect” for the new position God had in mind for him, that of being King and High Priest.

Da yake ya koyi biyayya ta wurin wahala mai tsanani da ya sha, Yesu “ya zama cikakke” don sabon matsayin da Allah zai ba shi, wato, zama Sarki da Babban Firist.

jw2019

16 The loving-kindness shown by Bethuel, Joseph, and Ruth is especially significant because Abraham, Jacob, and Naomi were in no position to bring outside pressure on them.

16 Ƙauna ta alheri da Bethuel, Yusufu, da kuma Ruth suka nuna, tana da muhimmanci domin Ibrahim, Yakubu, da kuma Naomi ba su da daman su rinjaye su.

jw2019

This may be done quite some time before the two would be in a position to marry.

Ana iya yin wannan kafin mutane biyun su yi aure.

jw2019

An unmarried Christian who is contemplating wedlock is in a position to get marriage off to a fine start by following God’s guidance.

Kiristocin da ba su yi aure ba za su iya yin aure a hanyar da ta dace idan suka bi ja-gorar Allah.

jw2019

What does it mean for Jehovah’s people to take their position?

Menene yake nufi ga mutanen Jehovah su yi shiri?

jw2019

Satan thus attacked what is called God’s “sovereignty,” or position as the Most High.

Da haka Shaitan fa ya faɗa wa abinda ake kira “ikon mallaka na” Allah, ko kuwa matsayinsa kamar Maɗaukaki.

jw2019

This “office” is not a position of prominence or power.

Amma zai yi hakan ne domin yana son ya taimaka wa mutane.

jw2019

Loyal servants of God will be in a position to become permanent residents of the earthly Paradise.

Waɗanda suka kasance da aminci ga Allah za su zama mazaunan Aljanna a duniya har abada.

jw2019

4:8) Therefore, we are now in a position to share our knowledge with others.

4:8) Saboda haka, muna iya koya wa mutane abin da muka sani game da Jehobah.

jw2019

(Genesis 45:9-11; 47:12) Yes, honoring aged parents includes protecting them and providing for them materially when they are not in a position to care for themselves.

(Farawa 45:9-11; 47:12) Hakika, girmama iyaye tsofaffi ya ƙunshi kāre su da kuma tanadar musu abubuwan biyan bukata sa’ad da ba sa iya kula da kansu.

jw2019

10 What position should true worshippers take regarding Babylon the Great?

10 Wane matsayi ne game da Babila Babba ya kamata masu bauta na gaskiya su kasance ciki?

jw2019

A husband is also in a good position to help his wife to find a pace that fits her capabilities.

Ya kamata maigida ya taimaki matarsa ta yi abubuwa da za ta iya yi.

jw2019

Instead, tactfully explain your position.

Maimakon haka, ka yi musu bayanin matsayinka cikin basira.

jw2019

A worker who refers to his employer as “my boss” or “the one in charge” is clearly assuming an inferior position.

Ma’aikacin da ya kira wanda ya ɗauke shi aiki “shugabana” yana nuna cewa yana ƙasa da shugaban.

jw2019

Instead of thinking like the world, which measures a person by his power, wealth, and position, the disciples needed to understand that their greatness depended on ‘making themselves small’ in the eyes of others.

Maimakon su yi tunani kamar mutanen duniya da suke kallon mutum bisa ikonsa, arzikinsa, da matsayinsa, almajiran suna bukatan su fahimta cewa girmansu ya dangana ne ga ‘ƙasƙantar da kansu’ a gaban mutane.

jw2019

7 Those who come into a favored position with Jehovah are those who serve him, as contrasted with those who do not.

7 Waɗanda suke yanayi mai kyau da Jehovah, waɗanda suka bauta masa ne, da aka bambanta su da waɗanda ba su bauta masa ba.

jw2019

(2 Corinthians 4:4) Yet, how did such a wicked person ever come into this powerful position?

(2 Korinthiyawa 4:4) Amma, yaya wannan mugun ya sami irin wannan matsayi na iko haka?

jw2019

(Genesis 17:1) When we pray to God, the manner in which we approach him should show that we humbly recognize our position before him.

(Farawa 17:1) Sa’ad da muka yi addu’a ga Allah, yadda muka yi haka ya kamata ya nuna cewa mun fahimci matsayinmu cikin tawali’u a gabansa.

jw2019

Rather, it denotes their exalted spiritual position resulting from their being “sealed with the promised holy spirit.” —Eph.

Maimakon haka, yana nufin matsayinsu na ruhaniya a gaban Allah da ya sa aka ‘hatimce su da Ruhu Mai-tsarki.’—Afis.

jw2019

31:34) With their sins legally canceled, they would be in a position to become “a kingdom of priests.”

31:34) Yanzu da aka gafarta musu zunubansu, za su iya zama “mulki na firistoci.”

jw2019

What is the husband’s position in the family?

Minene matsayin miji cikin iyali?

jw2019

Reasonably, we would expect that a person who is worthy of such attention and respect has done something to merit honor or that he serves in a special position.

Hakika, ana girmama mutum ne idan ya yi abin da ya cancanta ko kuma yana da wani matsayi na musamman.

jw2019

Jesus occupies what lofty position in heaven, and why is that reassuring to us?

Wane matsayi mai girma Yesu yake da shi a sama, me ya sa abin ƙarfafa ne a gare mu?

jw2019

14 Are you now in a better position to understand why Jehovah commands us not to eat “any sort of blood”?

14 Shin ka fahimci dalilin da ya sa Jehobah ya ba mu umurni cewa kada mu ci “kowane irin jini”?

jw2019

0