Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:preferences

Discussion page of preferences

Whatever our personal preferences in this regard may be, we should recognize that other mature Christians may have viewpoints different from our own. —Romans 14:3, 4.

Ko da menene zaɓenmu, ya kamata mu fahimci cewa wasu ƙwararrun Kiristoci suna iya kasancewa da ra’ayoyin da suka bambanta da namu.—Romawa 14:3, 4.



And those with similar preferences in recreation often spend much time together.

Kuma waɗanda suke son nishaɗi irin ɗaya sau da yawa sukan kasance tare.



When we have the opportunity, let us willingly forgo our preferences in behalf of others.

Sa’ad da muka samu zarafi, bari mu bar abubuwa da muke so da son rai a madadin wasu.



For the dedicated Christian who cherishes his place in the congregation, though, personal preferences should not be the sole determining factor when making decisions.

Amma, ga Kiristan da ya keɓe kansa kuma yake ɗaukan matsayinsa a cikin ikilisiya da tamani, bai kamata abubuwan da yake so su zama abubuwan da za su taimaka masa wajen tsai da shawara ba.



10:23, 32) In matters involving personal preferences, then, it is the course of wisdom to ask ourselves: ‘Am I willing to forgo certain rights when the peace of the congregation is threatened?

10:23, 32) A al’amuran da suka shafi abubuwan da muke so, yana da kyau mu tambayi kanmu: ‘Ina a shirye na yi watsi da wasu abubuwa idan za su shafi salama na ikilisiya?



They put the welfare of their families ahead of their own desires and preferences.

Suna sa zaman lafiyar iyalansu a kan gaba da abin da suke so.



In that case, you may have to forgo personal preferences.

A wannan yanayin, mai yiwuwa kana bukatar ka yi waɗannan abubuwan da ba ka so.



Would it not be easier for the wife to respect her husband when she sees that he manifests humility and gives sincere consideration to her likes and dislikes rather than being concerned only about his own preferences?

Idan mijin ya kasance da tawali’u kuma ya daraja ra’ayinta, zai yi mata sauƙi ta yi masa biyayya.



Please be considerate of others, even sacrificing our preferences for the sake of our brothers.

Ku yi la’akari da wasu, kuma ku yi sadaukarwa dominsu.



Should You Insist on Your Personal Preferences?

Ya Kamata Ne Ka Nace wa Abubuwan da Ka Fi So?



We must be careful to teach Jehovah’s ways, not promoting personal preferences

Dole ne mu mai da hankali domin mu koyar da hanyoyin Jehovah, ba ma ɗaukaka namu ra’ayin ba



(1 Corinthians 10:24-33) Paul did not say that we had to set aside all personal preferences, but he urged us not to do anything that might embolden someone else to do what his conscience told him was wrong.

(1 Korinthiyawa 10:24-33) Bulus bai ce muna bukatar mu kawar da dukan abin da muke so ba, amma ya aririce mu kada mu ɗora wa wani abin da lamirinsa bai yarda da shi ba.



When it comes to doing God’s will, to what extent are we willing to forgo personal preferences?

Muna shirye ne mu bar abubuwa da muke so don mu yi nufin Allah?



They are demanding, selfish, and opinionated, believing that their personal “rights” and preferences must be accommodated at all costs.

Masu butulci ne, masu son kai, masu son bin nasu ra’ayi kuma, suna gaskata cewa “damarsu” da abin da suke so tilas ne kowa ya amince da shi.



Rather, we are guided by Scriptural principles that allow room for personal preferences. w16.09 3:3, 4

Maimakon hakan, ƙa’idodin da ke cikin Littafi Mai Tsarki za su taimaka mana mu tsai da shawara mai kyau a kan irin shigar da muke so mu yi. w16.09 3:3, 4



7 No doubt Esther prepared that feast carefully, seeing to it that in every detail she catered to her husband’s preferences.

7 Babu shakka, Esther ta shirya wannan liyafar da kyau kuma ta tabbatar cewa ta shirya dukan abubuwan da maigidanta yake so.



We need to take into account the consciences and sensitivities of those around us, putting their peace of mind and welfare ahead of our own preferences.

Muna son mu faranta wa mutane rai fiye da yadda muke son mu faranta kanmu.



Are you willing to forgo your personal preferences in your choice of fashion?

Kana shirye ka bar abubuwa da kake so sa’ad da kake zaɓan tufafi da za ka saka?



12 If we are not careful, we could be tempted to weave personal preferences or opinions in with our teaching.

12 Idan ba mu mai da hankali ba, za mu iya jarabtuwa mu saka namu ra’ayin ko kuma abin da muka fi so cikin abin da muke koyarwa.



Never should we sacrifice peaceful relationships for the sake of financial gain, personal preferences, or pride.

Kada mu daina dangantaka na salama domin muna son riba ta kuɗi, abubuwa da muka fi so, ko kuma fahariya.



TRY THIS: When discussing matters that will affect your marriage partner, (1) explain how you would like to handle the situation, but present your thoughts as suggestions, not final decisions or ultimatums; (2) ask your spouse to express his or her opinion, and acknowledge your spouse’s right to hold a different viewpoint; and (3) “let your reasonableness become known” by adopting your mate’s preferences whenever possible. —Philippians 4:5.

GWADA WANNAN: Sa’ad da kake tattauna abin da zai shafi matarka, (1) ka bayyana yadda kake son ka bi da yanayin, amma ka faɗi ra’ayinka a matsayin shawara, ba kamar ka riga ka yanke shawarar ba, (2) ka sa matarka ta faɗi nata ra’ayin, kuma ka nuna cewa kowannenku yana da damar kasancewa da ra’ayi dabam, kuma (3) “ku bari jimrewarku ta sanu” ta wajen amincewa da shawarar abokiyar aurenku a duk lokacin da hakan ya yiwu.—Filibiyawa 4:5.



It demands that you be willing to forgo your own preferences in order to please your mate.

Yana bukatar ka saɗaukar da kanka don abokiyar aurenka.



We have always felt that regardless of our preferences, we should go wherever Jehovah’s organization assigned us to go.

Ra’ayinmu shi ne, ya kamata mu je duk inda ƙungiyar Jehobah ta ce mu je.



10:23) That certainly helps us to see that there are far more important factors to consider than our own preferences when it comes to exercising personal freedom in all aspects of our life.

10:23) Hakika, wannan ya nuna mana cewa da akwai abubuwan da suka fi abin da muke so muhimmanci.



Not insisting on our personal preferences also brings blessings in small matters.

Ƙin nace wa abin da muka fi so zai sa mu sami albarka a ƙananan batutuwa.