One said: “The training we have received grants us the freedom to explore techniques for handling the original text, but it also sets reasonable boundaries that prevent us from taking over the role of the writer.
Wata mai fassara ta ce: “Wannan kwas da muka yi ya ba mu damar yin amfani da dabaru dabam-dabam sa’ad da muke fassara, kuma ya taimaka mana mu guji canja ainihin abin da marubucin ya ce.
7:3) Ancient Jewish tradition holds that Mordecai tried to prevent the marriage.
Sha 7:3) An faɗa a tarihin Yahudawa cewa Mordekai ya nemi ya hana auren.
When others tried to prevent the little ones from approaching Jesus, he said: “Let the young children come to me; do not try to stop them.”
Sa’ad da wasu suke so su hana waɗannan yara ƙanana zuwa wurin Yesu, ya ce: “Ku bar yara ƙanƙanana su zo gareni; kada ku hana su.”
(Acts 24:15) What comfort there is in knowing that nothing can prevent Jehovah from delivering his servants!
M. 24:15) Yana da ban ƙarfafa mu san cewa babu wani abin da zai hana Jehobah ya ceci bayinsa!
Washing the hands with soap and water can prevent illness and actually save lives.
Wanke hannu da sabulu kāriya ce daga cututtuka kuma zai kāre rayuka.
Knowing the cause of the defects helps us to take measures that will prevent the recurrence of problems.
Sanin ainihin tushen matsalolin zai taimaka mana mu ɗauki matakan da suka dace don hana matsalolin sake aukuwa.
Lu 9:49, 50 —Why did Jesus not prevent a man from expelling demons, even though the man was not following him?
Lu 9: 49, 50 —Me ya sa Yesu bai hana wani mutumin da ke fitar da aljanu ba, duk da cewa mutumin ba mabiyinsa ba ne?
He knew that no obstacles, no human frailties, could prevent Jehovah from imparting “power beyond what is normal” to any Christian endeavoring to serve Him faithfully.
Ya sani cewa babu wasu hani, ba kumamanci na ’yan Adam, da zai iya hana Jehovah daga bada “mafificin girman iko” ga kowane Kirista da yake ƙoƙarin ya bauta Masa da aminci.
What might prevent them from getting baptized?
Mene ne yake hana su yin baftisma?
But that does not prevent us from persisting in preaching the Kingdom good news at that home, tactfully trying to correct misunderstandings.
Amma wannan ba zai hana mu daga ci gaba da wa’azin Mulkin bishara a gidan ba, cikin basira mu daidaita al’amura.
(John 18:38, 39; 19:4, 6, 12-16) Even two members of the Sanhedrin, Nicodemus and Joseph of Arimathea, who were favorable to Jesus, were limited in what they could do to prevent the court from taking action against Jesus.
(Yohanna 18:38, 39; 19:4, 6, 12-16) Har biyu cikin ’yan Majalisar, Nikodimu da Yusufu na Arimathiya, waɗanda suke abokantaka da Yesu, ba su da wani abin da za su yi su hana kotun yanke hukunci bisa Yesu.
How can you prevent a discussion from becoming heated?
Ta yaya za ka guji sa tattaunawa ta zama na fushi?
Thus, many say, ‘If God cared about us and our problems, would he not prevent such things from happening?’
Saboda haka, mutane da yawa sukan ce, ‘Idan Allah yana ƙaunarmu kuma ya damu da matsalolinmu, da ba zai hana waɗannan abubuwa faruwa ba?’
Take care that anxieties and problems do not prevent you from learning how to demonstrate your love for God.
Ka mai da hankali don kada alhini da matsaloli su hana ka koyon yadda za ka nuna ƙaunarka ga Allah.
(Isaiah 65:11, 12) Their unwise choice brought destruction upon them, and the gods of Destiny and Good Luck were powerless to prevent it.
(Ishaya 65:11, 12) Zaɓinsu na rashin hikima ya jawo musu halaka, kuma allolin ƙaddara da na sa’a ba su da iko su hana.
20-22. (a) Does our inability to see God prevent us from getting close to him?
20-22. (a) Domin ba ma ganin Allah wannan zai hana mu ne mu kusace shi?
Some believe that at best such improvements only help prevent discrimination but may be powerless at eliminating prejudice.
Wasu mutane sun amince cewa waɗannan ƙoƙarce-ƙoƙarce sun hana mutane nuna wariya a fili ne kawai amma hakan bai kawar da wannan halin daga zukatansu ba.
3:2, 3) Still, that should not prevent a Christian from cultivating a mild spirit.
3: 2, 3) Amma, hakan bai kamata ya sa Kirista ya zama mai zafin hali ba.
8 John the Baptizer initially wanted to prevent Jesus from getting baptized.
8 A dā, Yohanna mai baftisma ya so ya hana Yesu yin baftisma.
3 No amount of satanic opposition will ever prevent Jehovah’s Witnesses from giving Jehovah the exclusive worship that he deserves.
3 Babu hamayya da Shaiɗan zai kawo da za ta taɓa hana Shaidun Jehobah su bauta masa shi kaɗai don ya cancanci hakan.
Jehovah could have acted long ago to eliminate or even prevent all suffering.
Da Jehobah ya ɗauki mataki da daɗewa ko kuma da ya hana dukan wahala.
If God were to prevent horrible crimes, for instance, would he not, in effect, be supporting the case of the rebels?
Alal misali, idan Allah ya hana munanan laifuffuka, hakan ba zai taimaka wa ’yan tawayen ba ne su tabbatar da batunsu?
However, claims that God is somehow an accomplice to suffering, that he is unable to prevent it, or that suffering is a mere figment of our imagination offer scant comfort to those who suffer.
Da’awar cewa Allah yana goyon bayan wahala a wata hanya, ba za ta iya kawar da ita ba, ko kuma wai wahala wata ƙage ne, ba za ta iya kawo ta’aziyya ba ga waɗanda suke wahala.
(b) What was the Law covenant designed to prevent?
(b) An yi alkawari bisa Doka don ya hana gurɓacewar mene ne?
Most IUDs that were then widely available were inert plastic objects inserted in the uterus (womb) to prevent pregnancies.
A lokacin, ana amfani da IUD na roba ne kuma ana saka shi ne a mahaifa don kada mace ta ɗauki ciki.
0