6 Jesus’ resurrection had a profound impact on his disciples.
6 Tashin Yesu daga matattu ya shafi almajiransa sosai.
How, though, does God use his profound understanding of ‘the real you’ to comfort you?
To, ta yaya Allah yake ƙarfafa ka tun da ya fahimci ‘ainihin mutumin da kake’?
In time, Abel came to grasp a profound truth: If —with the right motive— he simply offered Jehovah the best of what he had, his loving heavenly Father would be pleased.
Da shigewar lokaci, Habila ya fahimci cewa idan yana da kyakkyawar aniya kuma ya ba da hadaya da dukan zuciyarsa, zai iya faranta ran Ubansa na sama.
Jesus’ love for this subject was profound.
Ƙaunar Yesu ga wannan darasi tana da zurfi.
The book of Psalms contains some of the most profound and moving expressions of faith ever put in writing.
Littafin Zabura yana ɗauke da wasu daga cikin furcin bangaskiya masu girma kuma masu motsawa da aka taɓa rubutawa.
However, many of our decisions, the choices we make, can have a profound effect on us.
Ƙari ga haka, wasu shawarwari da muke tsai da wa za su iya shafan mu a rayuwa.
When we endure faithfully and thus realize that we have God’s approval, this has the profound effect of adding to and strengthening our initial hope.
Yayin da mun jimre cikin aminci kuma ta haka muka gane cewa Allah ya amince da mu, wannan yana da amfani sosai na ƙara kuma na ƙarfafa sa zuciyarmu da muke da ita a farko.
Given the profound influence that Jesus had on the world, should we expect more in the way of contemporary non-Biblical corroboration?
Da yake Yesu sananne ne sosai a duniya, shin ya kamata mu sa rai cewa wasu marubuta a zamanin dā, za su yi magana game da wanzuwarsa da kuma tashinsa daga mutuwa?
(Proverbs 3:5, 6) Trusting in God by seeking his guidance and obeying him brings profound meaning to life.
(Misalai 3:5, 6) Dogara ga Allah ta wajen neman ja-gorancinsa da kuma yi masa biyayya yana sa rayuwa ta kasance da ma’ana sosai.
Notice this profound statement of Jesus.
Ka lura da wani shawarar da Yesu ya bayar a nan.
Everywhere Abel looked, he saw evidence of the profound love, wisdom, and goodness of Jehovah God, the one who created all things.
Duk inda Habila ya juya, sai ya ga halittu da suke nuna cewa Jehobah wanda ya halicci dukan abubuwa, Allah ne mai ƙauna da hikima da kuma nagarta.
We cannot get to know Jehovah as he really is without coming to grips with this profound word —“holy.”
Ba za mu zo ga ainihin sanin Jehovah ba idan ba tare da fahimtar wannan muhimmiyar kalmar ba—“tsarki.”
In time, what profound truth did Abel come to grasp?
Mene ne Habila ya koya da shigewar lokaci?
(1 Corinthians 10:11) Moreover, the record of how Jehovah dealt with his people highlights his qualities and should have a profound effect on us. —Hebrews 4:12.
(1 Korinthiyawa 10:11) Ƙari ga haka, labarin yadda Jehobah ya bi da mutanensa ya nuna halayensa kuma ya kamata hakan ya shafe mu sosai.—Ibraniyawa 4:12.
(Revelation 15:2-4) Fear of God, derived from a profound reverence for his majesty, leads these corulers with Christ in the heavenly Kingdom to honor God as the ultimate authority.
(Ru’ya ta Yohanna 15:2-4) Tsoron Allah, da ya zo daga girmamawa ƙwarai domin ɗaukakar, ya kai waɗannan abokan sarautar Kristi a Mulkinsa na samaniya su daraja Allah domin shi ne mai iko duka.
AS THE comments of John and Carol show, your upbringing can exert a profound influence on the way you discipline your own children.
KAMAR yadda kalaman John da Carol suka nuna, yadda aka yi renonka yana iya shafan yadda za ka yi wa yaranka tarbiyya da horo.
How is it possible for people to make profound changes in their lives?
Ta yaya zai yiwu mutane su yi canje-canje na musamman a rayuwarsu?
Why does Mark 13:35-37 have profound meaning for you?
Me ya sa Markus 13:35-37 yake da ma’ana sosai a gare ka?
5:20) Nevertheless, when elders who handle these matters show Christlike love, this can have a profound impact on the wrongdoer.
5:20) Duk da haka, sa’ad da dattawa da suka yi wannan shari’a suka nuna ƙauna irin na Kristi, hakan yana shafan mai zunubin sosai.
ON Tuesday afternoon, Nisan 11, 33 C.E., Jesus’ disciples raised a question that has profound meaning for us today.
RANAR talata da rana, 11 ga Nisan, shekara ta 33 A.Z., almajiran Yesu sun yi tambaya da take da ma’ana sosai a gare mu a yau.
In the next article, we will see how that insight would have a profound effect on them, culminating in the gathering of millions who would become Jesus’ earthly subjects. —Revelation 7:9, 14.
A cikin talifinmu na gaba, za mu ga yadda wannan fahimtar za ta shafe su, wadda za ta kai ga tattara miliyoyin da za su zama talakawan Yesu a duniya.—Wahayin Yahaya 7:9, 14.
For generations to come, this memorial meal would remind observers of the profound meaning of what Jesus did that night, particularly of the symbols he used.
Domin tsararraki masu zuwa, wannan jibin zai tuna wa masu bikin ma’ana mai zurfi na abin da Yesu ya yi a wannan daren, musamman ma abubuwa da ya yi amfani da su.
When she read Psalm 83:18, the impact was profound.
Sa’ad da ta karanta Zabura 83:18, abin ya shafe ta sosai.
21 Look, too, at the profound questions at Job 38:19: “Where, now, is the way to where light resides?
21 Ka duba wannan tambayar da ta cika da hikima a Ayuba 38:19: “Ina hanya zuwa mazaunin haske?
“War and hardship have had a profound effect on people,” reported Branch Committee coordinator Bill Cowan.
“Yaƙi da wahala sun shafi mutane sosai,” mai kula da Kwamitin Reshe Bill Cowan ya ba da rahoto.