Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:program

Discussion page of program

We also display good manners by not talking, texting, eating, or roaming the corridors needlessly during the program.

Muna kuma nuna ɗabi’a mai kyau idan ba ma yin taɗi ko aika saƙo ta waya ko yin ciye-ciye ko kuma yawace-yawace sa’ad da ake tsarin ayyukan.

jw2019

When the introductory music is announced, all of us should go to our seats so that the program can begin in a dignified manner.

Sa’ad da aka gabatar da kaɗe-kaɗe, ya kamata mu duka mu sami wurin zama don taron ya soma cikin daraja.

jw2019

These orchestral arrangements are composed in such a way that they will prepare our heart and mind for the program to follow.

An tsara kowace waƙa don ta taimaka mana mu shirya zukatanmu don jawaban da za a yi.

jw2019

The second tool is a free program of home Bible study.

Na biyu kuma shi ne tsarin yin nazarin Littafi Mai Tsarki na gida kyauta.

jw2019

How did the current special assembly day program help you and others?

Ta yaya tsarin ayyuka na ranar taro na musamman na kwanan nan ya taimaka maka da kuma wasu?

jw2019

The prospect of living forever and praising Jehovah for all eternity will surely make the Millennial education program a real delight.

Begen rayuwa har abada da yabon Jehobah har fil azal babu shakka zai sa tsarin ilimantarwa na Alif abin farin ciki.

jw2019

What program do you follow for family or personal study?

Wane tsarin nazari na kanka ko na iyali kake bi?

jw2019

Therefore, it is good for families to sit together so that parents can make sure that their children are paying attention to the program rather than talking, texting, or walking around.

Saboda haka, ya kamata iyaye su zauna tare da yaransu don su tabbata cewa yaran suna sauraron abin da ake faɗa a taron maimakon yin surutu ko yawo ko kuma aika saƙon tes.

jw2019

In any case, the Bible is the starting point for our study program, and in the New World Translation, we have a version that properly emphasizes the divine name as it highlights God’s Kingdom rule. —Psalm 149:1-9; Daniel 2:44; Matthew 6:9, 10.

Ko yaya dai, Littafi Mai Tsarki shi ne wurin da za mu fara nazarinmu, kuma a cikin New World Translation, muna da juyin da ya nanata sunan Allah da kyau kuma ya nanata Mulkin Allah.—Zabura 149:1-9; Daniel 2:44; Matta 6:9, 10.

jw2019

For some years, this vow was recited daily as part of the Morning Worship program at Bethel.

An yi shekaru ana maimaita wannan wa’adin kowace rana a Ibadar Safiya da ake yi a gidajen Bethel.

jw2019

By the end of 1914, over 9,000,000 people on three continents had seen the “Photo-Drama of Creation” —a program including motion pictures and slides that explained Christ’s Millennial Reign.

A ƙarshen shekara ta 1914, mutane fiye da miliyan tara a manyan ɓangarori guda uku a duniya sun riga sun kalli “Photo-Drama of Creation” (Hoton Wasan Kwaikwayo na Halitta) wanda ya haɗa da hotunan da suka bayyana Sarautar Kristi ta Shekara Dubu.

jw2019

Or do research on that subject with the use of the Watch Tower Publications Index or the computer program Watchtower Library (CD-ROM).

Ko kuwa ka yi bincike a kan wannan batu ta yin amfani da Watch Tower Publications Index ko kuwa tsarin nan da ke cikin na’urar kwanfita Watchtower Library (CD-ROM).

jw2019

What is the theme of the circuit assembly for the 2014 service year, and what question will be answered by the program?

Mene ne jigon taron da’ira da za a yi a shekara ta 2014, kuma wace tambaya ce za a tattauna a taron?

jw2019

If your congregation must leave quickly so that another congregation can use the facility, you might say: “I’d like to know what you thought of the program.

Idan ikilisiyarku za su bar majami’ar da sauri don wata ikilisiya ta yi amfani da ita, kana iya cewa: “Ina son na san ra’ayinka game da tsarin ayyukan.

jw2019

If you use an electronic tablet during the program, do so in a way that is not distracting to others.

Idan kuna amfani da wata na’ura mai suna tablet, ku yi hakan a hanyar da ba za ta raba hankalin mutane sa’ad da ake taron ba.

jw2019

It is true that those on the program should do their utmost to employ the art of teaching and especially to reach hearts.

Gaskiya ne cewa waɗanda suke da jawabi ya kamata su yi iyakacin ƙoƙarinsu su koyar da kyau musamman ma su taɓa zukata.

jw2019

What privilege do we have, and how will the program help us?

Wane gata ne muke da shi, kuma ta yaya wannan taron zai taimake mu?

jw2019

Just think of the program of instruction we enjoy!

Ka yi tunanin tsarin koyarwa da muke morewa!

jw2019

7 Within the congregation, we make a “declaration of our hope” when we offer comments during the meeting or share in other ways in the program.

7 A cikin ikilisiya, muna ‘furta begenmu’ sa’ad da muka yi kalami lokacin da ake gabatar da taro ko kuma muka saka hannu cikin tsarin ayyuka a wasu hanyoyi.

jw2019

1:19) The program has been designed to help each of us give serious attention to how we are utilizing this remarkable gift from our Creator.

1:19) An shirya taron ne don a taimaka mana mu mai da hankali sosai ga yadda muke amfani da wannan kyautar lamiri da Mahaliccinmu ya ba mu.

jw2019

The program will conclude at about 5:00 p.m. on Friday and Saturday and at about 4:00 p.m. on Sunday.

Za a yi waƙa da kuma addu’ar kammala taron da ƙarfe 3:55 na yamma a ranar Jumma’a da Asabar, kuma da ƙarfe 2:45 na yamma a ranar Lahadi.

jw2019

In order to make the Family Worship evening lively and interesting, many families have a program that is similar to our midweek meeting.

Domin a sa Bauta ta Iyali ta yi daɗi, iyalai da yawa suna bin tsari da ya yi kama da taron da muke yi a tsakiyar mako.

jw2019

Some of the topics considered by Jehovah’s Witnesses in their Bible study program:

Wasu batutuwan da Shaidun Jehobah suke tattaunawa a tsarin nazarin Littafi Mai Tsarki:

jw2019

If you do not have his or her contact information, you might say: “I’d like to hear what you thought of the program.

Idan ba ka san adireshinsa ko kuma lambar wayarsa ba, za ka iya ce masa: “Zan so mu tattauna abubuwan da ka lura a taron.

jw2019

Worship at the Synagogue The worship program at the synagogue included praise, prayer, the reading of Scripture, as well as teaching and preaching.

Bauta a Cikin Majami’ar Tsarin ayyuka na bauta a majami’ar ya ƙunshi yin waƙoƙin yabo, addu’a, karanta Nassosi, tare da koyarwa da kuma yin wa’azi.

jw2019