Her smile reflected her great joy and satisfaction.
Murmushi da ta yi ya nuna fari ciki da gamsuwarta.
Moses’ face reflected glory
Fuskar Musa ta nuna annuri
Throughout his earthly ministry, Jesus taught others what his Father had taught him and reflected in his actions the qualities that his Father had nurtured in him.
Sa’ad da yake hidima a duniya, Yesu ya koya wa mutane abin da Ubansa ya koya masa, kuma ayyukansa sun nuna halayen da Ubansa ya koya masa.
14 God’s concern for the welfare of his people in ancient Israel was reflected in many of his laws.
14 Damuwa da Allah yake yi game da mutanensa ta bayyana cikin dokokinsa masu yawa.
13 Jesus perfectly reflected Jehovah’s intense love for us in everything that he did.
13 Kamar yadda Jehobah yake yi, Yesu ya nuna cewa yana ƙaunar mu sosai a kome da ya yi.
That is the approach reflected in the “Gospel of Judas.”
Irin ra’ayin da aka bayyana a cikin “Linjilar Yahuda” ke nan.
His balance is further reflected in that there are far more occasions mentioned when Jesus worked long and hard in his ministry. —John 4:34.
Daidaitawarsa ta bayyana kuma a wasu lokutta da aka ambata Yesu ya yi aiki sosai kuma na dogon lokaci a hidimarsa.—Yohanna 4:3.
16 As Jesus’ followers, how can we imitate the manner in which Jesus reflected the dignity of his Father?
16 Da yake mu mabiyan Yesu ne, ta yaya za mu yi koyi da yadda Yesu ya nuna ɗaukakar Ubansa?
However, they certainly touched our hearts, and we will never forget the joy reflected in their faces!
Amma, sun ratsa zuciyarmu sosai kuma ba za mu taɓa manta da farin ciki da suka yi ba!
Moses wanted Jehovah to reveal something faith-strengthening about the kind of God he is, something that may also be reflected in the meaning of his name.
Musa yana so ne Jehobah ya bayyana wani abu mai ƙarfafawa game da halayensa, wato, abin da zai sa su daɗa fahimtar ma’anar sunansa.
That would have reflected a positive attitude.
Da wannan zai nuna hali mai kyau.
My behavior reflected what I was putting into my mind.
Halayena sun canja saboda abubuwan da nake kallo.
Her role is reflected in the way she communicates.
Shi ya sa yadda mata suke tattaunawa ya bambanta da maza.
Jesus’ tender feelings when resurrecting Lazarus reflected his intense desire to undo the ravages of death
Jiye-jiyen Yesu mai-zurfi a lokacin tashed da Li’azaru ya nuna zurfin sha’awarsa na kawas da barnan mutuwa
(b) What should be reflected in all decisions we make?
(b) Me ya kamata ya bayyana a cikin dukan shawarar da muke yi?
We admire the glory reflected in the face of Jehovah’s Son and anointed King, Jesus Christ, and we imitate his example.
Muna yaba wa ɗaukakar da Ɗan Jehobah kuma shafaffen Sarki, Yesu Kristi yake nunawa, kuma muna yin koyi da misalinsa.
2 A growing trend in today’s world is reflected in the attitudes that those three once had.
2 A yau, mutane da yawa suna da irin ra’ayin waɗannan mutanen da muka ambata.
2 Instill Confidence: Some publishers lack confidence, which may be reflected in their facial expressions or tone of voice.
2 Ku Taimake Shi Ya Kasance da Gaba Gaɗi: Wasu masu shela sukan rasa gaba gaɗi sa’ad da suka fita wa’azi, kuma hakan yana bayyana a fuskarsu da muryarsu.
Elijah’s prayers reflected his earnest desire to see God’s will done
Addu’ar Iliya ta nuna muradinsa na son ganin an yi nufin Allah
How is Jehovah’s purpose for obedient mankind reflected in the model prayer?
Ta yaya addu’ar da Yesu ya yi ta nuna nufin Allah ga mutane masu adalci?
16 A third area in which Jesus reflected Jehovah’s wisdom was his manner of life.
16 Waje na uku da ya nuna hikimar Jehovah shi ne hanyar rayuwarsa.
What is the fourth woe announced through Habakkuk, and how is it reflected in the moral state of the world today?
Wane kaito na huɗu aka yi shelarsa ta wurin Habakkuk, kuma yaya aka nuna shi cikin yanayin ɗabi’a na duniyar yau?
(Mark 1:40, 41) Jesus perfectly reflected his Father’s personality by his desire to help those in need. —John 14:9.
(Markus 1:40, 41) Kamar Ubansa, Yesu ya so ya taimaki mabukata.—Yohanna 14:9.
Jesus, who perfectly reflected his Father, knew the pain of losing someone in death.
Yesu, da ya ke kamanin Ubansa, ya san baƙin cikin rasuwar wani.
(Acts 5:31) His life course on earth likewise reflected divine justice.
(Ayukan Manzanni 5:31) Rayuwarsa a duniya haka nan ta nuna shari’a ta Allah.