Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:reminded

Discussion page of reminded

Glosbe's example sentences of reminded [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar reminded:
    1. They were thus reminded that at one time they had dwelled in booths in the wilderness.
      Hakan na tuna musu cewa sun taɓa zama a cikin bukkoki a jeji. [2]

    2. 12:7) Paul’s “thorn” reminded him of his limitations and helped him to maintain a humble view of himself.
      12:7) ‘Masukin’ Bulus ya tuna masa da kasawarsa kuma ya taimake shi ya ci gaba da kasancewa da tawali’u. [3]

    3. Posters reminded people of the promises of the last three governments.
      Hotuna kuma suna tuna wa mutane abubuwan da gwamnatoci uku da suka shige suka yi alkawari. [4]

    4. By being specific in our requests to Jehovah in behalf of our brothers, we are reminded of our concern for one another.
      Idan muka ambaci wasu abubuwa na musamman a madadin ’yan’uwanmu sa’ad da muke addu’a, hakan yana inganta ƙaunarmu ga juna. [5]

    5. Thus, the apostle Paul reminded his fellow Christians: “Who makes you to differ from another?
      Da haka, manzo Bulus ya tuna wa ’yan’uwansa Kiristoci: “Wa ya fifita ka da sauran? [6]

    6. Their balanced comments reminded me that there was nothing unusual about what I was going through.
      Kalamansu sun tuna mini cewa abin da nake fuskanta ba wani sabon abu ba ne. [7]

    7. 15:21) This may have reminded David of similar words spoken by his great-grandmother Ruth.
      15:21) Mai yiwuwa hakan ya tuna wa Dauda kalmomi makamancin wannan da kakarsa Ruth ta furta. [8]

    8. 17 Jehovah reminded the contemporaries of Amos that He had brought their ancestors into the Promised Land and had helped them to clear it of all their enemies.
      17 Jehovah ya tuna wa Isra’ilawan zamanin Amos cewa Shi ya fito da kakaninsu zuwa Ƙasar Alkawari kuma ya taimake su suka kawar da dukan magabtansu. [9]

    9. As Paul reminded the Christians in Rome, if we do not live in harmony with the good news we preach, the name of God is “blasphemed,” brought into disrepute. —Rom.
      Kamar yadda Bulus ya tuna wa Kiristoci a Roma, idan ba mu yi rayuwar da ta jitu da bisharar da muke yi ba, hakan zai sa a ‘saɓa’ wa sunan Allah, a kuma ɓata sunan.—Rom. [10]

    10. He reminded High Priest Jehoiada of the need to collect the temple tax from Judah and Jerusalem, as “ordered by Moses,” so as to finance the repair work.
      Ya tuna wa Babban Firist Jehoiada a tara harajin haikali daga Yahuda da Urushalima, yadda ‘Musa ya ba da umurni,’ don aikin. [11]

    11. I am constantly reminded there of what is good and bad, what is moral and immoral, what is Christlike and what is not.
      Ana tunasar da ni koyaushe abin da yake da kyau da marar kyau, abin da yake bisa ɗabi’a da kuma abin da ya fice daga ɗabi’a, abin da yake na Kristi da abin da bai kasance ba. [12]

    12. (John 13:34) In fact, throughout his conversation that final night of his earthly life, Jesus repeatedly reminded the apostles of the need to show the quality of love. —John 14:15, 21, 23, 24; 15:12, 13, 17.
      (Yohanna 13:34) Hakika, a cikin dukan tattaunawar da ya yi a darensa na ƙarshe a duniya, Yesu ya tunasar da manzanninsa a kai a kai su nuna ƙauna.—Yohanna 14:15, 21, 23, 24; 15:12, 13, 17. [13]

    13. As one “calling on the name of Jehovah,” Timothy was also reminded of his own responsibility to reject the unrighteous influence of counterfeit Christians.
      An tuna wa Timotawus cewa ya kamata ya guji tasirin masu mugunta da suke da’awa su Kiristoci na gaskiya ne, domin “dukan wanda ya ambaci sunan Ubangiji” wajibi ne ya yi tir da mugunta. [14]

    14. 12:1) Those words may have reminded Jewish Christians of the sacrifices that were a feature of their worship before they became followers of Jesus.
      12:1) Waɗannan kalaman sun tuna wa Kiristoci Yahudawa irin hadayu da suke yi a addininsu na dā kafin su zama mabiyan Yesu. [15]

    15. Paul’s question reminded them to welcome one another and to leave judging in Jehovah’s hands.
      Tambayar da Bulus ya yi ta tuna musu su marabci juna kuma su bar hukunci a hannun Jehobah. [16]

    16. (Exodus 19:22) James’ readers may thus have been reminded that approaching Jehovah is not something to be taken for granted.
      (Fitowa 19:22) Da haka an tunasar da waɗanda Yaƙub ya rubuta wa wasiƙa cewa kusantar Jehovah ba abin da za a ɗauka da wasa ba ne. [17]

    17. The more you talk about him to others, the more you will be reminded of his awe-inspiring qualities
      Kuma yayin da kake gaya wa wasu game da shi, za ka riƙa tunasar da kanka halayensa masu kyau [18]

    18. Paul reminded them that as anointed Christians their citizenship existed “in the heavens.”
      Bulus ya tuna masu cewa su ’yan Mulkin “sama” ne. [19]

    19. Every time Abraham gazed up at the starry heavens, he would be reminded of Jehovah’s promise to multiply his offspring.
      A duk lokacin da ya kalli sama, sai ya tuna da alkawarin da Allah ya yi masa cewa zai sa zuriyarsa ta yi yawa kamar taurarin sama. [20]

    20. But reflecting on the brother’s words, Alex said, “To be reminded that this is Jehovah’s provision relieves you of any negative thoughts that you would be disloyal to your mate or to Jehovah’s marital arrangement by remarrying in the future.” —1 Cor.
      Amma da yake tunani game da kalaman ɗan’uwan, Alex ya ce, “Tuna maka cewa wannan tanadin Jehobah ne yana sauƙaƙa duk laifin da kake ji cewa za ka yi rashin aminci ga abokiyar aurenka ko kuma tsarin aure na Jehobah ta wajen sake yin aure nan gaba.”—1 Kor. [21]

    21. The students were reminded that as members of the “other sheep,” they have joined themselves to this figurative swarm of locusts. —John 10:16.
      An tuna wa ɗaliban cewa da yake suna cikin “waɗansu tumaki,” sun haɗa kansu tare da wannan rundunar fari na alama.—Yohanna 10:16. [22]

    22. (Colossians 2:3) Nevertheless, he reminded his listeners again and again that everything he taught originated, not with himself, but with his heavenly Father.
      (Kolossiyawa 2:3) Duk da haka, ya tuna wa masu sauraronsa a kai a kai cewa kome da ya koyar ya zo daga Ubansa na samaniya ne ba daga wurinsa ba. [23]

    23. (Ephesians 2:11-15) Paul was referring to “the Law of commandments” given through Moses, but his use of the word “wall” might have reminded readers of a stone barrier that really existed.
      (Afisawa 2:11-15) Bulus yana nuni ne ga “shari’a ta dokoki” da aka bayar ta hanyar Musa, amma kalmar nan “bango” da ya yi amfani da ita wataƙila ta tuna wa masu karatu bangon dutse da ya taɓa wanzuwa. [24]

    24. Elihu reminded him: “No one has said, ‘Where is God my Grand Maker?’”
      Elihu ya tunasar da shi: “Ba mai-cewa, Ina Allah Mahaliccina.” [25]

    25. Ordinary things —such as coming home to an empty house— reminded him of his father’s absence.
      Wasu abubuwa kamar, komawa gidan da babu kowa, yana tuna masa da mutuwar mahaifinsa. [26]


Retrieved March 4, 2021, 6:03 pm via glosbe (pid: 31355)