Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:remove

Discussion page of remove

For example, it will remove Satan and his demons.

Alal misali, zai kawar da Shaiɗan da aljannunsa.

jw2019

Truth: Jehovah will remove death permanently.

Gaskiya: Jehobah zai cire mutuwa har abada.

jw2019

Jehovah may maneuver matters to remove our adversity, or he may give us the strength we need to endure it.

Jehobah yana iya daidaita batutuwa don ya kawar da wahalarmu, ko kuwa yana iya ba mu ƙarfin da muke bukata don mu jimre.

jw2019

(Deuteronomy 12:16; Ezekiel 18:4) Note, though, that the Israelites did not have to go to extremes in trying to remove every trace of blood from the animal’s tissues.

(Kubawar Shari’a 12:16; Ezekiel 18:4) Amma ka lura, ba a bukaci Isra’ilawa su cire dukan wani alamar jini daga tsokar dabba ba.

jw2019

He will destroy all existing weapons and will remove from man’s heart even the desire for conflict.

Zai halaka dukan makamai kuma ya kawar da muradin yaƙi a zukatan mutane.

jw2019

In the future, Jehovah will use the Kingdom to remove all wickedness.

A nan gaba, Jehobah zai yi amfani da Mulkinsa wajen kawar da dukan mugunta.

jw2019

(Nahum 2:3) We can never through our own efforts remove the stain of sin.

(Nahum 2:3) Ba za mu taɓa iya cire tabon zunubi ba ta wajen ƙoƙarinmu.

jw2019

Well, just as shining a spotlight on a pothole on a dark roadway does not remove the hole, light from God’s Word does not remove pitfalls.

Idan aka haska rami a kan hanya da ke da duhu hasken ba zai rufe ramin ba, haka nan ma haske daga Kalmar Allah ba zai kawar da abubuwa masu sa faɗuwa ba.

jw2019

16 Have you ever tried to remove a stain from a light-colored garment?

16 Ka taɓa ƙoƙarin cire datti daga farar riga?

jw2019

2 Though most of Jehovah’s Witnesses do not have this problem, for those who do, no words of comfort can completely remove their grief.

2 Ko da yake yawancin Shaidun Jehovah ba su da irin wannan matsalar, waɗanda suke da ita, babu ta’aziyyar da za ta iya cire baƙin cikinsu gabaki ɗaya.

jw2019

In perfect justice, Jehovah’s Word directs that a firm step be taken: “Remove the wicked man from among yourselves.”

A kamiltacciyar shari’a, Kalmar Allah ta umurci a dauki kakkarfar mataki: “Ku fitarda mugun nan daga cikinku.”

jw2019

(Revelation 20:11-15) In the meantime, faith will not remove all sorrow, but it will keep us close to God, who helps us to endure bereavement. —Psalm 121:1-3; 2 Corinthians 1:3.

(Ru’ya ta Yohanna 20:11-15) A yanzu, bangaskiya ba za ta kawar da dukan baƙin ciki ba, amma za ta sa mu kasance kusa da Allah, wanda yake taimakon mu mu jimre makoki.—Zabura 121:1-3; 2 Korinthiyawa 1:3.

jw2019

The Bible tells us: “They began to remove the foreign gods from their midst and to serve Jehovah, so that his soul became impatient because of the trouble of Israel.”

Littafi Mai Tsarki ya gaya mana: “Suka rabu da baƙin allolin da ke tare da su, suka bauta ma Ubangiji: ransa kuwa ya ɓaci saboda azabar Isra’ila.”

jw2019

As a result, you will not be affected negatively when God acts in line with his warning: “I shall remove from the midst of you your haughtily exultant ones; and you will never again be haughty in my holy mountain.” —Zephaniah 3:11.

Da haka, ba zai shafe ka ba sa’ad da Allah ya aikata daidai da alkawarinsa: “Zan fitar da masu girmankai da masu fankama daga cikinta, ba za ka ƙara yin alfarma ba a dutsena tsattsarka.”—Zafaniya 3:11.

jw2019

Soon Jesus will remove all wickedness and suffering from this earth.—Psalm 37:9-11; Proverbs 2:21, 22.

Bada daɗewa ba Yesu zai cire dukan mugunta da wahala daga duniyar nan. —Zabura 37: 9-11; Misalai 2: 21, 22.

jw2019

Wash yourselves; make yourselves clean; remove the badness of your dealings from in front of my eyes; cease to do bad.” —Isa.

Ku yi wanka, ku tsabtata; ku kawarda muguntar ayyukanku daga gaba idanuna: ku bar yin mugunta.”—Isha.

jw2019

Only the God of justice can remove it.

Allah na adalci ne kaɗai zai iya kawar da rashin adalci.

jw2019

Neither dew, nor rain, nor washing, nor long usage, would remove it.”

Ba raɓa, ba ruwan sama, ba kuma wanki ba, ko kuma yawan amfani da zai iya ya fid da shi.”

jw2019

9:2, 3) Could not Jehovah remove a measure of that fear and terror, so that his original mandate would be fulfilled?

9:2, 3) Amma, Jehobah zai iya cire wannan tsoron daga dabbobi domin dangantakarsu da ’yan Adam ta zama yadda yake tun asali.

jw2019

(1 Timothy 3:6) It easily takes root in human hearts, and once there, it is hard to remove.

(1 Timoti 3:6) Ba wuya take kafuwa a zukatan ’yan adam, kuma da zarar ta kafu, yana da wuya a tuge ta.

jw2019

When we notice a spot on our clothes, we immediately try to remove it.

Sa’ad da muka ga tabo a tufafinmu, muna ƙoƙari mu cire shi nan da nan.

jw2019

16 From the heavens, those who will rule with Christ will, among other things, help to remove from the earth all traces of rebellion against Jehovah’s sovereignty.

16 Daga sammai, waɗanda za su yi sarauta da Kristi cikin wasu abubuwan da za su yi, shi ne za su taimaka wajen kawar da tawaye wa ikon mallaka na Jehovah.

jw2019

Under the Kingdom, Jesus will remove imperfection and sickness forever

A Mulkin Allah, Yesu zai cire cututtuka har abada kuma ya mai da mu kamiltattu

jw2019

Seek meekness, and humbly wait on Jehovah to remove all the injustice you experience

Ka kasance da tawali’u kuma ka jira Jehobah ya cire dukan rashin adalcin da kake fuskata

jw2019

Soon, Jehovah will remove all wicked people from the earth, and only the meek will remain.

Nan ba da daɗewa ba, Jehobah zai halaka dukan mugaye a duniya, kuma masu tawali’u ne za su rage.

jw2019