Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:singular

Discussion page of singular


Glosbe's example sentences of singular [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar singular:
    1. 12 Certainly, it is a singular honor to bear the name of the almighty God, Jehovah.
      12 Hakika, gata ne mai girma mu kasance masu ɗauke da sunan Allah Maɗaukaki, Jehobah. [2]

    2. What singular honor do Jehovah’s Witnesses have, and how do you feel about it?
      Wace ɗaukaka ce Shaidun Jehobah kaɗai suke da shi, kuma yaya kake ji game da hakan? [3]

    3. In the words “lady, even ladies,” we find the only instances (singular and plural) in the Bible of an unusual Hebrew word.
      A cikin waɗannan kalmomi na “mace, har ma ’yan mata,” mun samu wuri ɗaya kawai da aka yi amfani da (tilo da kuma jam’i) a cikin Littafi Mai Tsarki a hanyar da ba a saba ba a yaren Ibrananiyawa. [4]

    4. Note, however, that the word “slave” in Jesus’ illustration is singular, indicating that this is a composite slave.
      Amma, ka lura cewa kalmar nan ‘bawa’ a kwatancin Yesu yana nufin abu ne tilo. [5]

    5. Many Bible translators take the phrase at Ecclesiastes 2:8 to refer to women, expressed in singular and then the plural or superlative degree.
      Masu fassarar Littafi Mai Tsarki da yawa sun ɗauki wannan furcin da yake Mai-Wa’azi 2:8 cewa yana magana ne ga mata, da aka ambata tilo da sa’annan kuma jam’i wanda babu kamarsa. [6]

    6. “‘You [plural] are my witnesses [plural],’ is the utterance of Jehovah, ‘even my servant [singular] whom I have chosen.’”
      “Ku ne shaiduna [jam’i], in ji Ubangiji, barana [mufuradi] kuma wanda na zaɓa.” [7]

    7. (Verse 23) The account switches from the plural “you” in verse 22 to the singular “you” in verse 23.
      (Aya 23) An yi amfani da jam’i “ku” a aya 22, amma a aya 23 an yi amfani da tilo “ka.” [8]

    8. 2 As Jehovah’s Witnesses, we bear that singular honor.
      2 A matsayin Shaidun Jehobah, mu kaɗai ne muke da wannan gatan. [9]


Retrieved June 22, 2019, 2:58 am via glosbe (pid: 19272)