Against what type of material from such sources need we be on guard?
Game da wane irin abu ne cikin waɗannan za mu mai da hankali?
Or problems may come from outside sources and unexpected events.
Ƙari ga haka, matsaloli suna iya zuwa daga wurare dabam-dabam har da abubuwa na ba-zato.
What makes the Bible different from all other sources of information?
Menene ya sa Littafi Mai Tsarki ya bambanta daga dukan tushen koyarwa?
Consult reliable sources.
Ka nemi bayanai na gaskiya.
We can easily see that to some extent such sources of joy can be relative or temporary.
Wannan ya nuna mana cewa irin waɗannan abubuwan da ke sa mutane farin ciki ba sa jurewa.
Do You Take Seriously Warnings From Reputable Sources?
Kana Sauraron Gargaɗi Daga Tabbattun Tushe Kuwa?
20 Remember, there are basically two sources of information —Jehovah and the world under Satan’s control.
20 Muna bukatar mu tuna cewa a wurare biyu ne za mu iya samun bayanai, wato a wurin Jehobah ko kuma duniyar da Shaiɗan yake mulkinta.
What were some sources of contributions in times past?
A waɗanne hanyoyi ne aka ba da gudummawa a zamanin dā?
At the European Centre for Disease Prevention and Control (ECDC), the notified COVID-19 case counts in each country worldwide, obtained from only official sources such as the countries’ Ministry of Health, national and regional health authorities and the WHO, are updated each day at 8:00 a.m.
A Cibiyar Yaki da Cututtuka ta Yankin Turai (ECDC), an sanar da ƙididdigar COVID-19 a cikin kowace ƙasa a duniya, wanda aka samo daga kawai kafofin hukuma kamar ma'aikatar lafiya ta ƙasashe, hukumomin kiwon lafiya na ƙasa da na WHO da WHO, ana sabunta su. kowace rana da karfe 8:00 na safe.
Sources for further information on the coronavirus outbreak include:
Tushen don ƙarin bayani game da yaduwar coronavirus sun haɗa da:
In a crisis, it's natural to want to keep following the latest updates, but it may be better for your mental health to moderate the amount of news that you look at, and stick to reliable news sources.
A cikin matsala, dabi'a ce mutum yaci gaba da bibiyar sabbin abubuwanda suka sabunta, amma yana iya zama mafi kyawu ga lafiyar hankalin ku dan rage yawan labaran da kuke kallo, kuma ku jingine hanyoyin samun labarai.
Instead of using a dedicated app, the system gathered tracking information from a variety of sources including mobile device tracking data and card transaction data, and combined these to generate notices via text messages to potentially-infected individuals.
Maimakon yin amfani da tsararren manahaja (app), tsarin ya tattara bayanan bin diddigin abubuwa daga kafofin da yawa haɗe da bayanan waya da bayanan ma'amala na katin, da haɗa waɗannan don haifar da sanarwa ta hanyar saƙonnin rubutu ga mutane masu kamuwa da cuta.
He leads them to pasture and to water sources (Ps. 23:1, 2); watches over them by day and by night (Luke 2:8); protects them from predators (1 Sam. 17:34, 35); carries the newborn (Isa. 40:11); searches for strays, and cares well for sheep that are injured. —Ezek.
Yana kai su kiwo inda akwai ciyayi da kuma ruwa (Zab. 23:1, 2), yana tsaronsu dare da rana (Luk 2:8), yana kāre su daga mugayen dabbobi (1 Sam. 17:34, 35), yana kula da ’ya’yan da tumakin suka haifa (Isha. 40:11), yana kuma neman waɗanda suka ɓace kuma ya kula da waɗanda suka ji rauni.—Ezek.
(Hebrews 5:14) Let us discuss some sources of such information.
(Ibraniyawa 5:14) Bari mu tattauna wasu tushe na irin waɗannan labaran.
God moved King Solomon to write: “More than all else that is to be guarded, safeguard your heart, for out of it are the sources of life.”
Allah ya hure Sarki Sulemanu ya rubuta: “Ka kiyaye zuciyarka gaba da dukan abin da ka ke kiyayewa: gama daga cikinta mafitan rai su ke.”
“More than all else that is to be guarded, safeguard your heart, for out of it are the sources of life.” —PROVERBS 4:23.
“Ka kiyaye zuciyarka, gaba da dukan abin da kake kiyayewa, gama daga cikinta mafitan rai suke.”—MISALAI 4:23.
As those who are guided by holy spirit, we will also be sources of spiritual encouragement to fellow worshippers of Jehovah.
A matsayin mutanen da ruhu mai tsarki ke yi wa ja-gora, za mu ba da ƙarfafa ta ruhaniya ga ’yan’uwanmu masu bauta wa Jehobah.
(Genesis 1:1-3, 5) The sources of that light still remained invisible from the earth.
(Farawa 1:1-3, 5) Har wa yanzu ba a iya ganin tushen wannan haske a duniya ba.
What sources did Luke consult when compiling his Gospel account?
Waɗanne littattafan tarihi ne Luka ya bincika sa’ad da yake rubuta labarin Linjila?
Regarding the destruction of Jerusalem, Professor Stern, quoted above, notes that the archaeological remains “are a clear reflection of the biblical sources (2 Kings 25:8; 2 Chronicles 36:18-19) describing the destruction, burning, and collapse of houses and walls.”
Game da halakar Urushalima, Farfesa Stern, da aka yi ƙaulinsa daga baya, ya lura cewa abubuwan da suka rage “hakika sun jitu da abin da Littafi Mai Tsarki suka faɗa a (2 Sarakuna 25:8; 2 Labarbaru 36:18, 19) game da halaka, ƙonawa, da rushewar gidaje da garu.”
Illness and emotional stress are major sources of anxiety for many.
Ciwo da matsi na sosuwar zuciya su ne ainihin dalilin da ya sa mutane da yawa suke alhini.
With the click of a mouse, they can tap into sources of information available only on the Internet.
A cikin sauƙi, ana iya karanta wasu bayanan da sai ta Intane ne kaɗai za a same su.
He observed: “The search for happiness is one of the chief sources of unhappiness.”
Ya lura cewa: “Neman farin ciki shi ne abu na musamman da ke kawo baƙin ciki.”
Notice, however, what various sources say about the meaning of this word:
Amma ka lura da abin da littattafai dabam-dabam suka fada game da ma’anar kalmar:
Why trust such unreliable sources, especially when reliable ones are at hand?
Ina amfanin dogara ga waɗannan littattafai da ba gaskiya ba, musamman ma da yake akwai tabbatattu?
0