Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:submission

Discussion page of submission

10 At Hebrews 13:7, 17, quoted above, the apostle Paul gives four reasons why we should be obedient and submissive to Christian overseers.

10 A Ibraniyawa 13:7, 17, da aka yi ƙaulinsa a baya, manzo Bulus ya ba da dalilai huɗu da ya sa ya kamata mu yi biyayya kuma mu bi umurnin dattawa Kirista.



Why did Peter encourage wives to be submissive even to husbands who were unbelievers?

Me ya sa Bitrus ya ƙarfafa mata su yi biyayya har ga mazansu da ba masu bi ba ne?



Submission to God is never oppressive.

Ba da kai ga Allah ba zalunci ba ne.



(b) Regarding the misuse of blood, how might we show submission to Christ’s leadership?

(b) A batun ƙarin jini, ta yaya za mu nuna cewa mun ba da kanmu ga sarautar Kristi?



How did Jesus set an example of submission to God?

Ta yaya Yesu ya kafa misali na yin biyayya ga Allah?



How did Mary set an example in submissiveness and obedience?

Ta yaya Maryamu ta kafa misali a yin biyayya da kuma sadaukar da kai?



And should we not strive to be obedient and submissive to those taking the lead in our local congregation? —Read Hebrews 13:7, 17.

Ya kamata mu yi ƙoƙari mu yi biyayya da kuma miƙa kai ga waɗanda suke shugabanci a cikin ikilisiyarmu.—Karanta Ibraniyawa 13:7, 17.



The apostle Paul answers: “Be obedient to those who are taking the lead among you and be submissive.”

Manzo Bulus ya amsa: “Ku yi biyayya da waɗanda ke shugabannanku, ku sarayadda kanku garesu.”



(Hebrews 13:17) Yes, we are to obey them and be submissive, to yield, to them.

(Ibraniyawa 13:17) Hakika, muna bukatar yi musu biyayya kuma mu sarayar da kanmu, mu miƙa kai gare su.



How do we show our submission to Christ?

Ta yaya muke nuna biyayyarmu ga Kristi?



12 They are submissive to human governments and yet remain neutral.

12 Suna miƙa kai ga gwamnatin mutane amma duk da haka suna kasancewa da tsakatsaki.



11 The “new earth” refers to the new earthly society of humans who will have demonstrated their willing submission to God’s Kingdom.

11 “Sabuwar duniya” tana nuni ga sabuwar al’ummar ’yan adam a duniya da suka miƙa kansu da son rai ga Mulkin Allah.



Peter, who later became an apostle, showed this kind of submission. —Luke 5:4, 5.

Bitrus wanda ya zama manzo daga baya, ya nuna irin wannan biyayya.—Luka 5:4, 5.



(2 Timothy 3:4) If such a spirit were to corrupt our thinking, our view of submission and obedience might become distorted.

(2 Timothawus 3:4) Idan muka bari irin wannan halin ya ɓata tunaninmu, hakan zai iya ɓata ra’ayinmu game da miƙa kai da biyayya.



“Be obedient to those who are taking the lead among you and be submissive

“Ku yi biyayya da waɗanda ke shugabannanku, ku sarayadda kanku



Or what if a wife does not cooperate and show godly submissiveness?

Ko kuma idan mata ba ta haɗa kai da shi kuma ba ta biyayya fa?



“Be obedient to those who are taking the lead among you and be submissive, for they are keeping watch over your souls.” —HEB.

“Ku yi biyayya da waɗanda ke shugabanninku, ku sarayar da kanku gare su: gama suna yin tsaro sabili da rayukanku.”—IBRAN.



Do you not appreciate being with those who in loyal submission to our loving King clothe themselves with love, the “perfect bond of union”? —Colossians 3:13, 14.

Ba ka godiya ka kasance da waɗanda suke miƙa kai cikin aminci ga Sarkinmu mai ƙauna kuma su yafa kansu da ƙauna, “magamin kamalta”?—Kolossiyawa 3:13, 14.



Be obedient to those who are taking the lead among you and be submissive. —Heb.

Ku yi biyayya da waɗanda ke shugabanninku, ku sarayar da kanku gare su. —Ibran.



14 Daniel and his three companions provide a fine example of how to balance submission to human governments with submission to divine authority.

14 Daniel da abokanansa uku sun ba da misali mai kyau na yadda za a daidaita biyayya ga gwamnatocin mutane da biyayya ga iko na Allah.



As Almighty God, he could have frightened Moses into speedy submission.

Da yake Jehobah Maɗaukaki ne, da ya yi amfani da ikonsa don ya tilasta wa Musa ya yi abin da ya umurce shi.



By taking that simple —yet important— step, he showed his submission to Christ’s rulership through God’s Kingdom.

Ta wajen ɗaukan wannan ƙaramin mataki mai muhimmanci, ɗan’uwa Albarracini ya nuna cewa ya miƙa wuya ga sarautar Kristi a ƙarƙashin Mulkin Allah.



How did the Servant indicate his perfect submission to his Father?

Ta yaya Bawan ya nuna cewa ya yi biyayya sosai ga Ubansa?



And we need to “seek meekness” by cultivating a meek and submissive attitude.

Kuma muna bukatar mu “biɗi tawali’u” ta wajen kasancewa masu sauƙin kai da biyayya.



Appreciation for Jehovah and his organization should move us to be submissive.

Nuna godiya ga Jehobah da kuma ƙungiyarsa zai motsa mu mu zama masu biyayya.