The psalmist sang: “When I said: ‘My foot will certainly move unsteadily,’ your own loving-kindness, O Jehovah, kept sustaining me.
Mai zabura ya rera waƙa yana cewa: “Sa’anda na ce, Ƙafata tana talalabiya, jinƙansa ya tagaje ni, ya Ubangiji.
It will not keep on sustaining itself indefinitely.
Ba za ta ci gaba da kiyaye kanta har abada ba.
In moments of discouragement, we talk to each other about Bible truth and how Jehovah is sustaining us.”
A lokacin sanyin gwiwa haka, mukan yi taɗi da juna a kan zancen gaskiyar Littafi Mai Tsarki da kuma yadda Jehovah yake kiyaye mu.”
(Psalm 94:18, 19) Regular Bible reading will help to fill your mind with consoling words and sustaining thoughts.
(Zabura 94:18, 19) Karanta Littafi Mai Tsarki a kai a kai zai cika zuciyarka da kalmomi na ta’aziyya da na ƙarfafa.
* Every second this solar reactor consumes five million tons of nuclear fuel, showering the earth with life-sustaining energy.
* Kowace daƙiƙa wannan ƙarfin rana yana cin tan miliyan biyar na ƙarfi irin na nukiliya, yana ba ma duniya zafi da ke kiyaye rayuka.
By sustaining us through our trials, Jehovah dignifies us with the privilege of helping to prove Satan a liar.—Proverbs 27:11.
Ta wurin ba mu ƙarfi mu jimre wa gwaji, Jehovah yana daraja mu da gatar tabbatar da Shaiɗan maƙaryaci ne.—Misalai 27:11.
Rather, he stuck to the Source of life-sustaining “water” and took to heart everything Jehovah told him.
Maimakon haka, ya manne wa Mai Ba Da “ruwaye” da ke kiyaye rai kuma ya saurari dukan abin da Jehobah ya gaya masa.
Rather, he stuck to the Source of life-sustaining water, taking to heart what God told him. —3/15, page 14.
Maimakon hakan, ya manne wa Mai Ba Da ruwaye da ke kiyaye rai, kuma ya saurari abin da Allah ya gaya masa.—3/15, shafi na 14.
Yet, you know that the vital rain falls, watering the earth, sustaining plants, making life possible and pleasant.
Amma, ka san cewa yana da muhimmanci a yi ruwan sama, ya jika duniya, ya rayar da itatuwa, yana sa rayuwa ta yiwu ta zama da daɗi.
A full program of Christian meetings was arranged in the Lingala language so that the arrivals would be supplied with life-sustaining spiritual food.
An shirya cikakken tsarin taro na Kirista a yaren Lingala don a ba masu isowa abinci na ruhaniya mai rayarwa.
(Psalm 18:35) In effect, Jehovah lowered himself in order to deal with this mere imperfect human, protecting and sustaining him day by day.
(Zabura 18:35) Watau, Jehovah yana sunkuyawa ne domin ya yi sha’ani da wannan mutum ajizi, yana kiyaye shi kuma ya raya shi rana rana.
(Isaiah 22:13, Septuagint) If the resurrection hope is to have sustaining power in our life as it did in Paul’s, we must avoid those having such an unhealthy spirit.
(Ishaya 22:13, Septuagint) Idan begen tashin matattu zai zama da ikon ƙarfafa a rayuwarmu kamar yadda ya yi a rayuwar Bulus, dole mu guje wa waɗanda ba su da halin kirki.
We can indeed count on Jehovah’s sustaining power if we regularly, yes “from day to day,” pray to him and meditate on his lofty qualities and his promises.
Za mu tabbata game da ikon Jehovah ya kiyaye mu kullum, “kowace rana,” mu yi addu’a gare shi kuma mu yi bimbini game da halayensa da alkawuransa masu girma.
Even after centuries of ignorance and Christendom’s apostate teaching, God’s Word prevails, sustaining all who yearn to serve Jehovah.
Bayan shekaru masu yawa na jahilci da kuma koyarwar ƙarya ta Kiristendom, Kalmar Allah ta yi nasara, kuma tana kiyaye dukan waɗanda suke son su bauta wa Jehobah.
Moreover, some products derived from one of the four primary components may be so similar to the function of the whole component and carry on such a life-sustaining role in the body that most Christians would find them objectionable.
Bugu da ƙari, wasu kayayyaki da ake samu daga cikin ainihin abubuwa huɗu da jini ya ƙunsa na iya zama daidai da ilahirin jini kuma yana iya ɗaukan matsayin kiyaye rai a cikin jiki wanda zai zama abin tuhuma ga yawancin Kirista.
Moreover, they receive incorruption, being given bodies that are beyond decay and apparently are self-sustaining.
Bugu da ƙari, an ba su jiki marar ruɓa kuma yana kiyaye kansa.
(Luke 23:39-43) There they will drink from a life-sustaining “river of water of life” and will find healing from “the leaves of the trees” planted alongside it.
(Luka 23:39-43) A ciki za su sha daga “kogin ruwa na rai” mai ƙosad da rayuwa za su sami warkarwa daga “ganyayen itacen” da suke a bakinsa.
Dew is life-sustaining.
Raɓa tana rayarwa.
If the resurrection hope is to have sustaining power in our life, what must we avoid?
Idan begen tashin matattu zai zama da ikon ƙarfafa a rayuwarmu, dole mu guje wa menene?
• What sustaining hope can we entertain regarding the dead?
• Wane bege ne mai ƙarfafawa za mu iya riƙewa game da matattu?
(Leviticus 19:17) But this did not overwhelm him, for he loved God’s sustaining law.
(Littafin Firistoci 19:17) Amma hakan bai sha kansa ba, domin yana ƙaunar dokar Allah da ke kāre shi.
7 Humans have a fundamental requirement for sustaining the body —the need for food.
7 Dukan mutane suna bukatar abinci don su ci gaba da rayuwa.
Never before has there been a time in human history when the earth’s capacity for sustaining life has been threatened.
Ba lokaci a tarihin ’yan Adam da iyawar duniya na kiyaye rayuwa ta razana.