IN THE eighth century B.C.E., 39-year-old King Hezekiah of Judah learned that he had a terminal illness.
A ƘARNI na takwas K.Z., aka gaya wa Sarkin Yahuda, Hezekiya, ɗan shekara 39 cewa ciwonsa na ajali ne.
What a happy surprise when, on our arrival, we saw a crowd standing on top of the airport terminal with a banner that read “Welcome Jehovah’s Witnesses”!
Amma mun yi farin ciki sosai sa’ad da muka ga ’yan’uwa suna tsaye a kan wani ginin da ke tashar jirgin saman da babban fosta da aka rubuta “Marabanku Shaidun Jehobah”!
This might include not letting a pet suffer needlessly because of very old age, severe injury, or terminal illness.
Wannan zai iya haɗa da kada mutum ya ƙyale dabba ta wahala domin tsufa, lahani, ko kuma ciwo.
In a sense, we are all sick —infected with a terminal illness called sin.
Ma’ana, dukanmu mun kamu da cutar da ake kira zunubi.
15 Whatever misfortune life today may bring us —whether a debilitating accident, a terminal disease, or an economic calamity— nothing can destroy God’s love for his people.
15 Kowacce masifa rayuwa ta yau za ta kawo mana—ko haɗari da ke raunana mu, ciwon ajali, ko wahalar tattalin arziki—ba abin da zai halaka ƙaunar Allah domin mutanensa.
A Christian might have to decide what to do about a loved one who is in a terminal situation and who is being sustained by artificial life support, such as a ventilator to keep breathing.
Alal misali, na’urar da ke sa mutum ya ci gaba da numfashi don ya rayu. Kiristoci na gaskiya ba sa ƙyaliya game da batun jinya, domin suna daraja rai.
A terminal disease can afflict anyone at any time.
Mutum yana iya kamuwa da cuta mai tsanani a kowane lokaci.
Relying upon God is essential —not only during the terminal illness of a family member but also during the grief that comes following death.
Kuna bukatar ku dogara ga Jehobah a lokacin da kuke kula da marar lafiyan da kuma bayan mutuwarsa.