Those who respond to that message can enjoy a better life now, as millions of true Christians can testify.
Waɗanda suka yi na’am da wannan saƙon za su iya more rayuwa mai kyau a yanzu, kamar yadda miliyoyin Kiristoci na gaskiya za su iya shaida.
5:21, 22) Thus, it may be necessary for a Christian to swear to tell the truth when testifying in a court of law.
Lis. 5:21, 22) Saboda haka, Kirista yana iya yin rantsuwa a kotu don ya tabbatar da abin da ya faɗa.
“I viewed the spirit coming down as a dove out of heaven,” testified John the Baptizer, “and it remained upon [Jesus] . . .
Yohanna mai Baftisma ya ba da shaida: “Na ga ruhu yana saukowa da kamar kurciya daga cikin sama, ya zauna a kansa [Yesu] . . .
Of course, if you already associate with a congregation of Jehovah’s Witnesses, you can likely testify to the warm fellowship that you enjoy there and the sense of security that you have.
Idan ka riga ka soma tarayya da ikilisiyar Shaidun Jehobah, za ka iya ba da shaidar tarayya na kud da kud da kake morewa a ciki da kuma irin kāriyar da kake samu.
“The heavens” —the sun, moon, and stars— testify to God’s power and wisdom.
“Sararin sama”—rana, wata, da taurari—suna ba da tabbacin ikon Allah da hikimarsa.
(Acts 10:34, 35) In a sense, the availability of the Bible testifies to this truth.
M. 10:34, 35) An fassara Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna da yawa.
12 True, Peter had recently testified that Jesus is “the Christ, the Son of the living God.”
12 Hakika, Bitrus ya riga ya faɗa cewa Yesu shi ne “Almasihu, Ɗan Allah Rayayye.”
Testifying to this fact, the prophet Jeremiah said: “O Sovereign Lord Jehovah!
Irmiya ya tabbatar da wannan gaskiyar sa’ad da ya ce: “Ya Ubangiji Yahweh!
(b) How does Jehovah’s position as Supreme Commander over vast numbers of angels testify to the wisdom of this Administrator?
(b) Ta yaya matsayin Jehovah na Kwamanda Mafi Girma bisa mala’iku babu iyaka ya ba da tabbacin hikimar wannan Mai Gudanarwa?
Such events testify to Jehovah’s dignity and greatness.
Irin aukuwan nan tabbacin daraja da girman Jehovah ne.
Pilate asked: “Do you not hear how many things they are testifying against you?”
Bilatus ya yi tambaya: “Ba ka ji suna shaida abubuwa dayawa a kanka ba?”
But the Ethiopian had sufficient knowledge of the Scriptures to realize that he should not delay in openly testifying that from then on he would serve Jehovah as part of the Christian congregation, and that brought him much joy.
Mutumin habashan yana da ilimin Nassosi da ya sa ya fahimci cewa bai kamata ya ɓata lokaci ba wajen bayyana a fili cewa daga wannan lokacin zai bauta wa Jehobah a cikin ikilisiyar Kirista, kuma hakan ya sa shi farin ciki sosai.
In this section we will examine Bible accounts that testify to Jehovah’s power to create, to destroy, to protect, and to restore.
A wannan sashe za mu bincika labaran Littafi Mai Tsarki da suka tabbatar da ikon Jehovah na halitta, na halakarwa, da kārewa, da kuma na maidowa.
The galaxies of the universe testify to Jehovah’s greatness
Tsarin taurari na sararin halitta sun tabbatar da girman Jehovah
Many can testify to how they have benefited from doing good and turning away from bad.
Idan muna yin nagarta, za mu amfana sosai.
For according to their actual ability, yes, I testify, beyond their actual ability this was, while they of their own accord kept begging us with much entreaty for the privilege of kindly giving and for a share in the ministry destined for the holy ones [in Judea].”
Gama ina shaida, gwargwadon ikonsu, har gaba da ikonsu, da yardan ransu suka bayar, da naciya mai-yawa suna roƙonmu a yarda masu wannan alheri su yi tarayya cikin hidima ga tsarkaka [da ke Yahudiya].”
A former gang member believes that the person he is today testifies to the transforming power of the Bible.
Wani ɗan daba ya gaskata cewa Littafi Mai Tsarki ne ya taimaka masa ya canja rayuwarsa.
He even encourages them to “testify against” him.
Har ya ƙarfafa su su ba da “shaida,” game da shi.
History testifies to the bad results of independence from God
Tarihi ya nuna mummunar sakamako na ’yanci daga Allah
(Matthew 6:33; 13:45, 46; Luke 13:23, 24) This must have touched their heart deeply because they soon became tireless and courageous proclaimers of the Kingdom good news to distant parts of the earth, to which fact the book of Acts amply testifies. —Acts 1:8; Colossians 1:23.
(Matiyu 6:33; 13:45, 46; Luka 13:23, 24) Babu shakka, wannan ya motsa zukatansu sosai domin ba da daɗewa ba sun zama masu shelar bisharar Mulkin har iyakar duniya da gaba gaɗi, littafin Ayyukan Manzanni ya ba da tabbacin wannan.—Ayyukan Manzanni 1:8; Kolosiyawa 1:23.
They can testify that doing so was worthwhile in a special sense when their mate became a true worshipper. —Read 1 Corinthians 7:16; 1 Pet.
Yawancinsu sun yi farin ciki cewa ba su rabu ba domin daga baya, matar ko mijin ya soma bauta wa Jehobah. —Karanta 1 Korintiyawa 7:16; 1 Bit.
19:1) Indeed, physical creation testifies to the awesome power of God’s holy spirit.
19:1) Hakika, halitta tana bayyana ikon ruhu mai tsarki na Allah.
Some Bible writers testified to the authority and divine inspiration of their fellow writers.
Wasu marubutan Littafi Mai Tsarki sun shaida cewa abokansu da suka rubuta Littafi Mai Tsarki ma an hure su.
• What ancient examples testify that God’s “word” always has “certain success”?
• Waɗanne misalai ne na dā suka tabbatar da cewa “maganar” Allah tana “tabbata”?
The way humans are made testifies to his great love for us.
Mutane tabbaci ne na ƙaunarsa mai girma.