Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:tyrant

Discussion page of tyrant

They were visited by angels, escaped a tyrant, relocated several times, and raised a large family.

Mala’ika ya ziyarce su, sun tsira daga hannun azzalumi, sau da yawa sun yi ƙaura daga inda suke da zama, kuma sun yi renon yara da yawa.



Thus, the September 1, 1990, issue of The Watchtower states on page 25: “A man does not qualify if he acts in a godly way elsewhere but is a tyrant at home.” —1 Timothy 3:2-5, 12.

Shi ya sa Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Satumba, 1990, shafi na 25 ta ce: “Mutum ba zai cancanta ba idan ya nuna halin ibada a wani wuri amma azzalumi ne a gidansa.”—1 Timothawus 3:2-5, 12.



This role is not a license to act as a tyrant.

Wannan matsayi ba izini ba ne domin cin zali.



A husband who is a tyrant —either in private or in public— is certainly not showing that he cherishes his wife.

Maigidan da azzalumi ne a ɓoye ko a fili, ba ya nuna cewa yana tattalin matarsa.