Glosbe's example sentences of understanding [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar understanding:
- (Acts 4:13) Nevertheless, Jesus assured them that understanding God’s Word was within their reach.
(Ayyukan Manzanni 4:13) Duk da haka, Yesu ya ba su tabbaci cewa za su iya fahimtar Kalmar Allah. [2] - • What kind of knowledge and understanding reflect maturity?
• Wane irin sani da fahimi ke nuna manyantaka? [3] - Even more important, a well-educated Christian is better able to read the Bible with understanding, reason on problems and come to sound conclusions, and teach Bible truths in a clear and persuasive way.
Abu mafi muhimmanci shi ne, Kirista da ke da ilimi sosai zai iya karanta Littafi Mai Tsarki da fahimi, banda wata matsala, ya amince, kuma ya koyar da gaskiyar Littafi Mai Tsarki sosai don ya motsa zuciyar mutane. [4] - 13 In the late 1800’s, a number of sincere individuals were searching for an understanding of “the pattern of healthful words.”
13 A ƙarshen shekarun alif da ɗari takwas, sahihan mutane da yawa suna neman su fahimci “kwatancin sahihiyan kalmomi.” [5] - 3:24) A Christian who is “full-grown in powers of understanding” develops such gratitude and enjoys intimacy with Jehovah. —1 Cor.
3:24) Kiristan da a ‘azanci kuwa cikakken mutum ne’ yana nuna irin wannan godiya kuma yana more dangantaka na kud da kud da Jehobah.—1 Kor. [6] - Another letter said: “The time once spent looking up words and explaining expressions is now spent gaining an understanding of the cited scriptures and how they tie into the lesson.”
Wata wasiƙa kuma ta ce: “A dā muna amfani da lokaci sosai wajen neman ma’anar kalmomi a cikin ƙamus da kuma yin ƙoƙari mu fahimci Turancin, amma yanzu muna amfani da shi wajen fahimtar nassosi da aka nuna a cikin talifin da kuma muhimmancinsu.” [7] - (1 Timothy 2:3, 4) On the other hand, an understanding of Bible truth is denied to those not rightly disposed, no matter how intelligent or educated they may be.
(1 Timothawus 2:3, 4) A wata sassa kuma, an hana waɗanda ba su da zuciyar kirki fahimtar gaskiyar Littafi Mai Tsarki, ko yaya basirarsu ko iliminsu yake. [8] - Also, how does it affect our understanding of other parables, or illustrations, of Jesus that are being fulfilled during this time of the end?
Kuma ta yaya ya shafi yadda muka fahimci wasu almara ko kuma kwatanci da Yesu ya yi da suke cikawa a waɗannan kwanaki na ƙarshe? [9] - How has Jehovah clarified our understanding of the illustration of the sheep and the goats?
Ta yaya Jehobah ya tanadar mana da ƙarin haske game da kwatancin tumaki da awaki? [10] - The Bible promises: “If you call out for understanding . . . , you will find the knowledge of God.” —Proverbs 2:3-5.
Littafi Mai Tsarki ya ce: ‘Idan ka nace bin ganewa za ka ruski sanin Allah.’ —Misalai 2: 3-5. [11] - Gnosticism is an umbrella term encompassing many groups, all with their own understanding and interpretation of Christian “truth.”
Akwai rukunonin addinin Gnosticism da yawa, kuma kowane rukuni yana da nasa bayani game da koyarwar Kristi. [12] - On that day, thousands of them heard —not in confusion, as those at ancient Babel did, but with understanding— ordinary people filled with holy spirit proclaim the good news in numerous languages spoken in the empire.
A wannan ranar, dubban mutane sun saurara ba cikin ɗimaucewa ba kamar yadda ya kasance a Babila ta dā, amma sun fahimci abubuwan da mutane da aka cika da ruhu mai tsarki da suke shelar bishara a harsuna dabam dabam na daular suke cewa. [13] - A basic question in the quest for spiritual understanding is this, Who inhabit the spirit realm?
Muhimmiyar tambaya a cikin biɗan fahimta ta ruhaniya ita ce, Su waye suke zama a lahira? [14] - Peace of mind “Do not be anxious over anything, but in everything by prayer and supplication along with thanksgiving, let your petitions be made known to God; and the peace of God that surpasses all understanding will guard your hearts and your mental powers by means of Christ Jesus.” —Philippians 4:6, 7.
Kwanciyar hankali “Kada ku yi alhini cikin kowane abu; amma cikin kowane abu, ta wurin addu’a da roƙo tare da godiya, ku bar roƙe roƙenku su sanu ga Allah. Salama kuwa ta Allah, wadda ta fi gaban ganewa duka, za ta tsare zukatanku da tunaninku cikin Kristi Yesu.”—Filibiyawa 4:6, 7. [15] - Understanding this divine attribute, though, gives us many reasons for drawing closer to Jehovah.
Amma fahimtar wannan hali na Allah tana ba mu dalilai na kusantar Jehovah. [16] - 4 In the first century, the Christian congregation was constantly moving forward, opening up new territories, making disciples, and acquiring greater understanding of God’s purposes.
4 A ƙarni na farko, ikilisiyar Kirista ta ci gaba a kai a kai, a buɗe sababbin yankuna, ta almajirantarwa, kuma ta sami fahimta mai girma na nufe-nufen Allah. [17] - Eventual rebaptism under certain circumstances (such as a lack of sufficient Bible understanding when one was baptized) is a personal matter.
Sake baftisma a wasu yanayi (kamar rashin cikakken fahimi na Littafi Mai Tsarki sa’ad da aka yi wa mutum baftisma) batu ne na kai. [18] - “I talked, but I was not understanding,” he admitted.
“Na fa furta abin da ban gane ba,” in ji shi. [19] - 13 Humans, however, are not as understanding and empathetic as Jehovah is.
13 Amma, ’yan Adam ba sa jin tausayi da kuma fahimtar abubuwa kamar yadda Jehobah yake yi. [20] - 20:3-12, 17) When making decisions, especially those that may affect our spirituality, should we not rely on Jehovah rather than lean upon our own understanding?
20:3-12, 17) Zai dace mu dogara ga Jehobah ba ga fahiminmu ba sa’ad da muke tsai da shawarwari, musamman waɗanda suka shafi ruhaniyarmu. [21] - Insight nurtures understanding, for it can help us to discern why another person spoke or acted in a certain way.
Fahimi yana dauke da fahimta, domin zai taimake mu mu fahimci abin da ya sa wani ya yi magana ko kuma ya yi abu a wata hanya. [22] - How can understanding Jehovah’s view of wrongdoing safeguard his people?
Ta yaya ne fahimtar ra’ayin Jehobah game da zunubi zai kāre mutanensa? [23] - On the other hand, building appreciation for all that Jehovah has done for us will deter us from behaving without understanding and leaving him.
A wata sassa kuma, nuna godiya don dukan abin da Jehobah ya yi mana zai hana mu aikatawa da rashin fahimi kuma ba za mu bar shi ba. [24] - So in light of this adjusted understanding, what lessons do we learn from Ezekiel’s vision?
Saboda da wannan ƙarin haske da aka yi a kan wannan wahayin, waɗanne darussa ne muka koya daga wahayin Ezekiyel? [25] - What refinements in understanding made a revision of the songbook advisable?
Waɗanne gyare-gyare ne game da fahiminmu ya sa ya dace a sake littafinmu na waƙa? [26]
- (Acts 4:13) Nevertheless, Jesus assured them that understanding God’s Word was within their reach.
Retrieved November 14, 2019, 12:30 am via glosbe (pid: 17201)