- balance, leveled, even-handed
- a yellow tricycle vehicle [1][2], (common vernacular outside Kano) keke [3]
- Kakakin kungiyar masu keken NAPEP ko a Daidaita Sahu na Tashar UTC Bus Stop yace 'ya'yansu zasu kaucewa tashin hankali a lokacin zabe. [4][5]
- Matasa sun kera " A daidaita sahu " a Kano [6]
See also: sahu