accā̀ f
- wani nau'in hatsi mai ƙananan ƙwayoyi farare, wanda aka fi sami a Jos.
- Kamar yadda muka gada daga Annabin Rahma, ana bayar da KWAYA (hatsi, acca, alkama, gero, dawa, da sauransu) a matsyin zakkatul fitri. [1]
- bincike ya nuna cewa ana kiran "quinoa" da sunan "acca", saboda an ce sun yi kama. [2]