a large box or crate (especially of metal). See sanduƙi. <> Akwatin katako ko na ƙarfe.
the Dane gun: The guns were originally imported into West Africa by Danish traders. A long-barreled flintlock musket, used and generally manufactured in West Africa. <> bindigar gargajiya.
Tun fiye da shekaru goma da suka gabata, mafarautan arewacin Najeriya suke zuwa dazuzzukan kudancin kasar, dauke da bindigogi kirar adaka da adduna da gatura da wukake da sauransu, suna gudanar da sana'arsu ta farauta. [1]