Slicing a Pineapple with a Machete - Outside Kabale - Southwestern Uganda
cutlass, machete[1] <> makami faffaɗa mai ƙota da kaifi ɗaya, wanda ake amfani da shi wajen sara ko datsa abubuwa ko girbin hatsi.
A kowane dare ina riƙe doguwar wuka mai kaifi ko kuma adda, don na sari duk wanda ya tsokane ni. Every night I equipped myself with a sharp, long knife or a panga, a machete, to be ready to attack anyone who got in my way. [2]