(Jude 22, 23) Of course, if after repeated admonitions someone insists on promoting false teachings, elders need to take decisive action in order to protect the congregation.—1 Timothy 1:20; Titus 3:10, 11.
(Yahuda 22, 23) Hakika, idan bayan gargaɗi sau da yawa wani ya nace wajen ɗaukaka koyarwar ƙarya, ya kamata dattiɓai su tsai da shawara don su tsare ikklisiyar.—1 Timothawus 1:20; Titus 3:10, 11.