Adverb
ainùn
- kalma mai ƙarfafa abu
- ya gaji ainun, wato ya gaji sosai <> He's really exhausted.
- jin daɗin ainun <> bliss
- Ainun is another way of spelling ainin.
- ainin [aini"n] {adv.}. Very, very much, very many, exceedingly, e.g. ya/ san Hausa ainin, he knows a very great deal of Hausa.