Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
m
- wedding party/after-party <> taron nuna farin ciki yayin bikin aure don tara wa ango gudummuwa.
kungiyar Daraktocin fina-finan Hausa reshen Jihar Kaduna ta shirya wa shugabanta Sale M Sani (Yabanya) bikin ajo [1]