Suna
Jam'i |
m
- zubin tufa saƙar inji mai laushi kuma farinsa yana da duhu ba kamar mai haske ba irin na alawayyo.
- wani irin fari-farin ƙyalle mai arha wanda darajarsa ba ta kai ta alawayyo ba
- akoko namuzu ba sayen ka ake ba, sai dai a ba da ladan ɗinki