àkwai
- There is / there's, it's (here / available / <some object>)
- Amma, na fahimci akwai waɗansu mutane wa’yannda, wa’yanda suna zaune kuma suna yin alaƙa da ah, neman kuɗi akan zaman lafiyar mutane. <> But, I have come to understand that there are some people out there engaging themselves with, hmm , who are pursuing money over peace.