Noun
f
- an indication, a sign or hint, a bookmark, mark, label or token. <> nuni ko shaida.
- ya sa alama a wurin da ya dakata karatunsa jiya <> he put a bookmark where he paused his reading yesterday.
- " alamar ka ita ce ka kasa yi wa mutane magana a daruruwa uku daidai." <> "your sign is that you will not speak to the people for three nights, [ being ] sound." --Qur'an 19:10
- It was a token of the resurrection that he had already predicted some time prior to this event <> Hakan dai alamar tashin matattu da ya riga ya annabta kafin wannan aukuwa
- symptom <> alamar cuta ko illa.