Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

albarkata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. to bless, bestow blessings or favors upon
    the Path of those You have blessed—not those You are displeased with, or those who are astray.
    hanyar wadanda ka albarkata ba wadanda ka yi fushi da su ba, ko batattu --Quran/1/7

Noun

Tilo
albarka

Jam'i
albarkata or albarkatai or albarkatu

Singular
blessing

Plural
blessings

  1. The plural form of albarka; more than one (kind of) albarka.
    Sandra ’yar shekara 26, ta ce: “Sa’ad da na yi bimbini a kan albarkata a cikin gaskiya, na fahimci cewa duniya ba za ta ba da abin da za a gwada da su ba!”—Zabura 84:11.
    Says Sandra, aged 26: “When I meditate on my blessings in the truth, I realize that the world can offer nothing that compares with it!” —Psalm 84:11.