albasa in English
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
àlbasā̀ f
- (countable) An onion is a vegetable of the genus Allium. They can make you cry when you cut them. <> wani irin tsiro mai yaji dangin mabunƙasa ƙasa da ake miya da shi, ko lawashinsa.
- She liked eating onions, but they made her cry. <> Tana sha'awar cin albasu, amma dai suna sa ta kuka.
- (Kirari) Albasa ba tai halin ruwa ba.
- albasar kwaɗi, watau nau'o'in albasar daji da ba a ci sai dai amfani da su wajen haɗa magunguna.