Noun
m
- jemammiyar fata da aka tura, wadda dukawa kan yi rufin guru ko laya da ita (same as alhowa)
- any tanned hide with hair removed; strips of red leather [1]
- A gambling game played with a long piece of leather and a needle. [2] (wani irin wasan chacha irin ta kinibibin girman kai.)