(Redirected from algaragi)
Noun
Jam'i |
m
- pretzle; Type of small ring-shaped sweet bread. <> wani irin abincin marmari wanda ake yi da kwaɓaɓɓen garin alkama da sukari a cura shi ƙawanya; ana gasa shi kamar yadda ake gashin gurasa a tanderu
- Synonym: algaragi
Links
- Sautin yadda ake (recipe): https://soundcloud.com/voahausa/algaragis