Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

alkama

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

wheat

Wheat close-up

Etymology

Borrowed from Arabic قَمْحَة‎ (qamḥa).

Noun

àlkamā̀ f (possessed form àlkamàr̃)

  1. wheat <> wani irin tsiro dangin shinkafa, wanda ake shukawa a fadama ana yi mata bayi, ƙwayoyinta girman kusan ɗaya da na shinkafa sai dai launinta ƙasa-ƙasa ne; ana abinci iri-iri da ita kamar su alkaki, alkubus, da funkaso. Da ita ake fulawa.
    Sarki ya ce, na yi mafarki na ga shanu ramammu bakwai suna cinye wasu shanu bakwai masu qiba, da zangarniyar hatsi masu ruwan kore bakwai (na alkama) <> The king said, "i saw seven fat cows being devoured by seven skinny cows, and seven green spikes (of wheat), --Quran 12:43
  2. Slightly staining the teeth with kola-nut. (Vide gawange.)

[1]