Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
allambaku
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
m
wani irin wasan yara maza, wanda sukan kasu gida biyu, wannan ɓangare yana ba da waƙa, wannan yana amsawa, sai kowa ya yi ƙoƙarin kama wani, duk wanda aka kama ya zama bawa.