Suna
àllūr̃ā̀ f

- a shot, injection, needle <> siririn ƙarfe mai tsini da ƙofa; tamfasuwa
- allurar riga kafi - siririn ƙarfe rarakakke mai tsini da likita ke soka wa mutum don ɗura masa magani <> vaccine
- harbin allura - wato allurar tsafi wadda ake makaru da ita.