Noun
amarya <> bride
amarya = f | ango = m
- budurwa ko bazawara da ta yi sabon aure. <> A bride, a newlywed woman. (= (Kabi.) ta-kesau.)
- amaryar wata: sabon wata ko jinjirin wata. <> a new moon.
- amaryar yaƙi: zuwa yaƙi na farko da sabon sarki ya yi. <> the first battle/war that king partake in.
- amaryar doki: dokin zage. <> A spare horse, complete with ornamented saddle and trappings, for use of a chief when travelling. (= dokin zage.)
- amaryar buzuzu: dunƙulen kashi wanda buzuzu ke turawa da damina. <> A ball of dung as made by dung-beetle.
- amaryar boko: yarinyar da ake kaiwa gidan ango kafin a kai amaryar gaskiya, ko bayan an kai ta.
- amaryar danƙo: 'yar tsana da ake yi da kakin zuma.
- amaryar ƙarni: watau mai sabon jego.
- Newly made anvil.
- Newly made mallet for beating cloth.
- A ball of dung as made by dung-beetle.
- The early stage of guinea-corn blight. (Cf. burtuntuna.)
- Two horsemen galloping with arms round each other's neck. (Cf. kamayya.)