Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
arashi
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
m
dacewar magana ta zargi wadda wani ya yi alhali ba da shi ake yi ba.
Shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe, ya musanta rade-radin da ake yi cewa ba shi da koshin lafiya. Har ma kuma ya yi arashi, a inda ya ce "ya mutu kuma ya farko." [1]