Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
Plural |
- ayyukan lissafi <> (uncountable) The kind of mathematics in which addition, subtraction, multiplication, and division are done on numbers.
- My son is starting to do simple arithmetic like 2 + 2 = 4. <> Ɗa na ya fara yin ayyukan lissafi masu sauƙi kamar 2 + 2 = 4.
- The researchers have shown that chickens can count and perform basic arithmetic [1] <> Masu bincike sun yi nuni da cewa kaji na iya yin kirga, su kuma yi ayyukan lissafi da suka hada da Tarawa da debewa da sau darbawa [2]
- Working with newly-hatched chicks, the researchers have shown that chickens can count and perform basic arithmetic. [3] <> Wajen bin kadin rayuwar 'yan tsakin da aka kyankyashe, masu binciken sun yi nuni da cewa kaji na iya yin kirge, su kuma gudanar da ayyukan lissafi [4]