Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

asked

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

an tambaya, tambayo

Pronunciation

Verb

Plain form (yanzu)
ask

3rd-person singular (ana cikin yi)
asks

Past tense (ya wuce)
asked

Past participle (ya wuce)
asked

Present participle (ana cikin yi)
asking

  1. The past tense and past participle of ask. <> tambayi, tambaye.
    She asked, "Is this your cat?" <> Ta tambayi idan wannan magenka ne.
    and if you asked them, "who created the heavens and earth?" they would surely say, " allah ." say, "[ all ] praise is [ due ] to allah "; but most of them do not know. <> kuma lalle, idan ka tambaye su, "wane ne ya halitta sammai da kasa?" lalle za su ce: "allah ne." ka ce: "godiya ta tabbata ga allah" a'a, mafi yawansu ba su sani ba. = [ 31:25 ] idan ka tambaye su, "wane ne ya halitta sammai da qasa?" za su ce, "allah ne." ka ce, "alhamduli-allah." amma duk da haka mafi yawansu ba su sani ba. --Qur'an 31:25