Pronounciation / Yadda ake faɗi
Suna
Sojojin Koriya ta Kudu na Atisaye [1]
m
- physical training, military exercise or drill <> motsa jiki musamman na horon soja
- Rundunar Sojin Najeriya Zata Yi Atisaye A Dajin Jihar Zamfara [2]
- usage, exercise, practice
- Saboda yawan atisaye, wasu kan iya zama zakarun 'yan wasa. <> With a lot of practice, some can become pro athletes.