Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

azzakari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. the penis
    1. Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da al’aurar namiji ko kuma azzakari.
      The Bible talks about the male “genital organ,” or penis.

    2. Amma kada ka ƙyale ko ki ƙyale kowa ya yi wasa da azzakari ko kuma farjinki.
      But you should never let anybody play with your penis or vulva.

    3. Alal misali, aljanun suna so yaro da yarinya su yi wasa da azzakari ko kuma farjin juna.
      For example, the demons like it when a boy and a girl play with each other’s penis or vulva.