b (b, har) (faya daga cikin bakaken Ilausa. ba (bå, har.) kalma da take taimakawa wajen nuna mutum da wurin da ya fito ko kabilarsa. misw nuagl,• larabe; turiya. ba (båa, har.) kalma mai nuna rashin wani abu, d-d babu: nlis.— wanda nagani. ba (baa, har.) kalma mai kore faruwqr wani abu: mis: ya gida. baa ff., mika wani abu ga wani da sunan kyauta ko aike, d-d bayar da: mis: ka littafin. (ii) kin shi kumn? ba'a (ba'åa, sn., mc., jam., ba'oo'ii) zolaya ko muzantawa cilan wasa. baba (båaba, sn., nj.) (i) mahaifi ko uba (ii) wa ko kanen uba, d-d baffa. (iii) sa'a ko abokin mahaifi. (iv) sunan da ake kiran dattijo da shi don girmamawa.(v) sakaya sunan wani mai sunan mahaifi. baba (baabå, sn., mc.) (i) mahaifiya ko uwa (ii) ya ko kanwar mahaifiya, d-d inna ko uwa. Ba'abzini (Bå'abzinii, sn., nj., mc., Bå'abzinaa jam., Abzinaawaa) Buzayen kasar Nljar, d-d Ba'azbini ko Ba'auzini. ba-ba (båa-ba, har.) kalmomi masu kore samuwa ko faruwar wani abu: mis: Tanko (fan'uwana
ne.
ba-ba (båa-ba, bar.) kalmomi masu kore wani aiki mai zuwa: rms: zan zo baba (bå ba, har.) kalmomi masu kore wani aiki da ya shude: mis: su zo baba (båabaa, sn., n]. , jam., båabånnii) la'ifi, watau mutumin da azzakarinsa ba ya tashi. baba (baabaa, sn., nj.) wani tsiro wanda akan sarrafa shi don yin rim. 9abaji (båabaaji, sn., nj.) (i) marqkin Fulani, d-d bambacfo. (ii) jigida. babakere (båabåakeeree, sn., nj.) (i) tottokarewa ko banga-banga ko karewa. (ii) wani wasa na yara wanda (faya daga cikinsu yake kwaikwayon kura. babakina (baabaakinaa, sn., nj.) wata irin cuta mai kama 'ya'yan marena. bambadawa (bambadaawaa, jam.) dubi babambacfe. båbambacfée (båbambadée, sn., nj, mc., båbambadiyaa,jam., bambadawaa) maroki mai yabo da nea wani don neman abin masarufi, dd bambado. babambaacfiya (båbambadiyaa, sn., me.) (i) dubi babambade. (ii) wata irin tukunya maiTaTfacfan baki da fari-farin zane. Babandi (Båabåndi, sn., nj.) lakabin da ake kiran wanda aka rada wa sunan kakansa, d-d Babando, ko Babangida. Babando (Båabåndo) d-d Babandi. 25 babanc (båbanée, sn., IIJ., me, båbanåa Jam. , banaawaa) mutum (fan shekara t.sakanin sha biyar zuwa ashirin, d-d (fanbana. Babangida (Båabangida) d-d Babandi. babanjc (båbanjee) d-d fanza. babangiwa (båabangiiwa, sn., nj.) wata irin ciyawa; ana amfani da ita kamar haka: Hikin
watau aikin banza. babanni (båabånnii, jam.) dubi baba. baban—tako (baaban—tåkö) d-d baban tamu. baban-talaki (baaban-tålåkil) d-d baban tamu. baban-tamu (baaban-tåamu, sn., nj.) wata irin ciyawa. babarodo (båabaröodoo, sn., nj.) wata irin ciyawa. babazurundun (båabazürundån, sn., nj.) kwaroro ko uwar hanji. Ba'abore (f3å'aboorée, sn., nj., mc., Ba'abooriyaa jam., Abooraawaa) mutumin da ya fito daga wani nau'in Fulanin daji, d-d Abora. Ba'aboriya (Bå'abooriyaa, sn., mc.) dubi Ba'aboore. Ba'abzine (Bå'abzinée, sn., nj.) dubiBå'abzinii. ba'ada (ba'ada) d-d bayan. Ba'adare (Bå'aadarée, sn., nj., mc., Bå'aadariyaa; jam., Aadaraawaa) mutumin kasar Adar a Jumhuriyar Nijar. Ba'adariya (Bå'aadariyaa sn., mc.) dubiBa'adare. bå'adi (bå'ådi, sn., nj.) (i) sujadar gyaran salla da ake yi bayan sallama. (ii) ana amfani da shi tare da kabli watau, Rabli da samn komai a kan wam abu. Ba'agale (Bå'agalée, sn., nj., mc., Bå'agaliyaa jam. , Agalaawaa). (i) mutumin Adar a kasar Nijar. (ii) mutumin Nijeriya da asalinsa yake daga Adar. Ba'agaliya (Bå'agaliyaa, sn., mc.) dubiBa'agale. ba tajanabi (bå'ajanåbii, sn., nj.,mc., bå tajanabiyaa ko bå'ajanabåa jam. , ajanabaawaa) (i) bako ko bare. (ii) mutumin da aure ya halasta tsakaninsa da wata mace, in mace. (iii) sa'a ko kawar mahaifiya. Ba'albe (Bå'albée, sn., nj., mc., Bå'albiyaa,jam., Alibaawaa) wata zuri'a ta Fulani a Sakkwato da Katsina, d-d Ba'albi. Ba'albi (Bå'albil) d-d Ba'albe. Ba'albiya (Bå'a(biyaa, sn., mc.) dubiBa'albe. Ba'are (Bå'arée, sn., nj., mc., Bå ariyaa jam.. Araawaa ko Areewaawaa) (i) mutumin da yake arewa da kasar Hausa. (ii) shashasha ko sakarai. (iii) Ba'auzini (Buzu). ba'askara (bå'askaråa, sn., mc.) dubiba'askarc. ba'asi (ba'åsii, sn., nj.) bin diddigi. bataskare (bå'askarée, sn., nj., mc., bå'askaråa ko bå'askariyaa, jam. , askaraawaa) sojoji ko 'yandoka ko 'yan sand?.