Noun
bafatake = m | bafatakiya = f
- mutum mai tafiya-tafiye don saye da sayarwa <> a person that travels for the purpose of commerce (buying and selling goods).
- Daga nan shi ma ya tura aka kira wani tsohon bafatake masanin hanyoyi da gane jihohi dare da rana, ana kiransa Abulkhari. [1]