Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bai taka karya ya karya ba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

(idiomatic) inadequate, insufficient, few, not too much or far

Usage

  1. Saidai duk da haka, ɗaruruwan mutane sun shirya zanga-zangar nuna ƙin jinnin Sin, da su ke zargi da tatse dukiyar Zambia, sannan kampanonin Sin, da ke ƙasar na bautar da ma´aikata, ta hanyar basu alalbashin da bai taka karya ya karya ba. [1]
  2. Wasu daga cikin ƙabilun Sudan Ta Kudu dake gwabza yaƙi a tsakanin su dai su ne na Loguri da Yondu, waɗanda ke taƙaddama akan wani yankin da bai taka karya ya karya ba kusa da Iyakar Sudan Ta Kudu da ƙasar Yuganda. [2]
  3. Kamfanin dillancin labaran ƙasar Iran ya ruwaito shugaba AhmadineJad na cewar, matakin bai taka karya ya karya ba... [3]


Google translation of bai taka karya ya karya ba

He did not lie falsely, did not play false false.