- let alone, not to mention..., after all, besides, lest.
- researchers have yet to land on a unified definition of female desire, let alone come close to fully understanding how it works. <> masu bincike suka yi don gano gaskiyar batun, har yanzu masu binciken ba su kai ga cimma matsaya daya ba kan hakikanin abin da sha'awar 'ya mace take, ballantana ma har su gano yadda sha'awar take motsa wa 'ya'ya matan. --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire