Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

banga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

bàngā f (plural banguna, possessed form bàngar̃)

  1. A small, bowl-shaped drum, played with fingers. <> wata karamar ganga mai kama da kuntukuru mai faffadan baki da tsukakken gindi wadda galibi akan kada wa sarki.
  2. kariyar da 'yan tauri ke yi wa shugabannin siyasa.
    'yan banga - kungiyar 'yan tauri masu yin wannan kariyar.

[1]

Contents