Suna
- a servant to be sent on errands, page <> mutumin da aka aje don aikace-aikacen gida.
- last year, the previous year. (See also: bana)
- Institutional Shareholder Services (ISS) said it has "significant concerns" over the size of the award, up from $14.8m the year before. <> Hukumar da ke kula da harkokin hannun jari (ISS) ta ce tana da damuwa sosai a kan yawan albashin da aka sanya wa shugaban wanda aka kara daga dala miliyan 14.8 a shekarar bara ta 2021. --bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash
- begging for alms